You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
da yashi kenan!." Kamal yace "Amin Umma."
sunjima suna hira kafin Kamal ya fita, Umma kuwa sai Jan Suhana takeyi ajiki har sun saba da juna, Umma najin Suhana kamar ƴar da ta haifa, Kamal ne kawai ɗan da Allah ya bata, shine kuma yanzu Allah ya saka mata ƙaunar Suhana,
Jamal kuwa ya yi ta kiran wayar Suhana a kashe haka ya gaji da zama gidan ƴan barki ya koma gidansa da tunanin ta dawo amma shiru, ko da ya duba babu kayanta da ke gidan ko tsinke bata bari ba, hankalinsa ne ya yi masifar tashi to ina Suhana ta tafi kar dai gudawa tayi ta bi wani,
fita ya koma yi wurinsa Afiya idan sun san inda Suhana take amma shiru sosai suka shiga ruɗani ina taje gashi wayarta a kashe ba'a samu, haka ya yi ta yawo a gari duk inda yasan tana zuwa sai da yaje amma babu labarinta, washegari, da safe
Writer ✍️ *Bey PINKY DARLING MRS JAY*
Following this link to join my WhatsApp Channel https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e
*GIDAN ƳAN BARIKI*
(*Hot love and Romantic Story*)
Story and Writer ✍🏻 bey
*Zainab Abdullah Usman*
(*PINKY Darling Mrs Jay*
*PAID BOOK*
₦500 only account number 7060577995
*Zainab Abdullah Opey*
Evidence of payment 👇
09033580667
__________________________________
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
*Bissmillahi Rahamanin Raheem*
*PAGE* 7️⃣▶️8️⃣
Yaron Sultan ya so da mota aka kwashe kayan su Kamal gaba ɗaya aka mayar da su Unguwar baifas, sabon gida, akwai duk wani abu na buƙatar jin daɗin rayuwa da sauransu, Suhana kuwa gaba ɗaya kwana ɗayan nan da tayi babu Jamal taji babu daɗi, gaskiya bata kyauta mai, ba
amma ai bashi da niyar aurenta, zaman bariki kawai yake so su cigaba da yi, yanzu kuma ta samu damar yin aure dole tayi shi, ƙarfe biyu na rana Sultan ya zo gidan lokacin ta fito wanka ta shirya cikin riga da siket na atamfa blue, da fari ɗinkin ya zauna jikinta sosai, tayi kyau ma sha Allah,
sai zuba ƙamshi takeyi, parlo ta fito, tana danna wayarta bayan ta saka sabon sim card ɗin da Kamal ya siyo mata, sam bata san da zuwan Sultan ba, ƙamshin turarensa da cika paroln ne ya tabbatar mata da zuwansa, tana ɗgowa, sukayi ido huɗu da shi, wani irin ƙwarjini ya yi mata gaba ɗaya ya cika mata idanu,
bazata iya jurar kallon ƙwayar idanunsa ba, sunkuyar da kanta tayi haka kawai ta tsince kanta da faɗar "Sannu da zuwa Yallaɓai." tana nufar wurin firij ta ɗauko mai madara mai sanyi da ruwan gora ta ajiye tare da cop, sai lokacin yace "Lafiya." bedroom ɗin Umma ta shiga
lokacin ta idar da sallah tace "Umma ga Sultan nan yazo." Addu'ar da Umma keyi ta shafa kana tace "Kai ma sha Allah bari nazo mu gaisa." Ta faɗa tana tashi tsaye, ita kuma Suhana ta fito tace "Umma na zuwa." Ta bar parlon, ta kula yau kamar ransa a ɓace yake, ai kuwa ta chanka dai-dai
Umma na fitowa tace "Me nike gani haka waye ya taɓaka Sultan lafiya dai ko.?" Ta jero mai waɗannan tambayoyi tana shafa kansa, da ba hula, rungumeta ya yi kana yace "Umma wai Abba ne be yarda nayi wani aure ba sai dai na mayar da Farida, nikoma wallahi har abada ko mai sunanta bazan koma aure ba."
shiru Umma tayi kana ta zauna kusa da shi tace "Gaskiya wannan maganar bata taso ba yarinyar da aka haɗa kai da ita a kashe ka shine za'ace ka maida ta gidanka, ni yanzu shawarar da zan baka kaje wurin Alhaji Abubakar ka sanar dashi ya yiwa Abbanka magana,
Ya bari ka aure wacce kakeso." Sai lokacin Sultan ya saki ranshi yace "shiyasa nike sonki Umma yanzu daga nan zan wuce gidansa na sanar da shi duk yadda akayi zan dawo gobe na sanar da ke." Umma tace "Yauwa ɗan albarka, Allah ya shige muna gaba." Yace "Amin ni zan wuce." Addu'a tayi mai kana ya wuce,
duk abinda suke tattaunawa Suhana ta jinsu, Wai dama Sultan ya taɓa aure har matarsa ta nemi kashe sa? Yana fita Unguwar Bado ya nufa, gidan Yayan Abbansa, har bar gida ya same shi zaune yana duba jarida cikin fara'a ya tarbe Sultan bayan sun gaisa cikin girmamawa Sultan ya kora mai bayani,
ya samu wata yarinya gidan marayu ya ɗauko ta, aurenta za shiyi saboda suna son juna amma Abba ya hana sai dai ya maida Farida, Alhaji Abubakar najin wannan magana ransa ya ɓaci yace "Wai har yanzu Yusuf beyi hankali to wallahi ƙarya yake ni nan zan ɗaura ma aure da ita, ko yaƙi ko yaso,
ai nima Mahaifinka ne barni da shi kawai yanzu ina yarinyar take.?" Sultan yace "Tana gidan Umman Kamal." Alhaji yace "Ma sha Allah kace yarinyar zata ƙara samun tarbiyya, mai kyau gaskiya kayi tunani mai kyau da ka ajeta gidan Fateema, yanzu ka tafiyarka gobe zan kiraka."
godiya Sulatn ya yi mai sosai kana ya bar gidan Alhaji ya rakasa da idanu, cike da tausayin Sultan,
Niko nace wai menene ya samu Sultan haka kowa kejin tausayinsa? Muje dai zuwa,
Umma ya kira a waya ya sanar da ita yadda suka yi,
Jamal kuwa da Afiya sun karaɗe garin Sokoto wurin neman Suhana amma shiru kakeji tsabar iskanci har da Kamal ake yawon nemanta,hhhhh gaba ɗaya hankalinsu yafi tafiya akan Suhana bata garin ta koma Abuja, dole suka haƙura da nemanta,
Washegari Alhaji Abubakar ya kira Sultan ya sanar da shi, zaije wurin Umma ya ga yarinyar kana ranar juma'a a ɗaura auren a babban masallacin juma'a, Abbansa yace dole sai dai ya haɗa biyu, da Suhana da Farida saboda haka ya yi haƙuri ta mayar da Farida kawai a ɗaura aurnsu da ita ranar assabar,
Sultan yace a ɗaura rana ɗaya, Alhaji Abubakar yaje gidan Umma ya duba Suhana sosai ta kwanta mai a rai miliyan ashirin ya bata tayi hidamar biki duk da tace bata komai saboda bata da wasu dangi, Umma ce ta kira Sultan yazo ta kai Suhana gidan kitso da lalle, saboda ,
lokaci ya ƙore, ƙarfe sha 11:00 na safiyar Alhamis yazo ya ɗauka ta zuwa unguwar, Tudun Wada wani shagon gyaran jiki ya kaita wanken kai aka fara yi mata kana akayi mata kitso da lalle, ga Dilka, da halawa, lokaci ɗaya Suhana ta sauya kamar ba ita ta ƙara wani haske ga kyau ma sha Allah!
ta fito kamar ko wace amarya, sai bayan sallar isha'i yazo ya biya kuɗi kana ya dawo da ita, gida, wasu mahaukatan akwatina. ta samu tsakiyar paroln Umma har dozin uku, shaƙe da kaya na Alfarma ga sarƙoƙin zinari kamar a banza, aka ɗauko so, Umma tace Bayan ya kaita wurin lalle ne ya kawo kayan tare da Kamal,
Wai lokacin suka haɗo kayan Dubai ya yi odarsu, ta bawa Kamal kala ashirin a ɗinko mata kala goma ta samu na sakawa gobe, idan telan ya ɗinke saura sai ta saka Kamal ya karɓo mata, tare suka shigar da kayan ciki, kana tayi wanka
Umma ta zaunar da ita bata Naman kaza tanaci tana ɓata fuska har ta kammala wasu ruwan tsimi ta bata tace ta shanye, su tafi bathroom, ta haɗa mata ruwa ta zauna a ciki sai sun huce daren dai gaba ɗaya Umma sai jiƙa Suhana takeyi, washegari da safe, haka suka ɗora, a dama mata wannan a jiƙa wancen taci wannan,
ƙarfe ɗaya Umma ta saka tayi wanka da ruwan lallen da ta jiƙa ya kwana ya sha turaruka, ma sha Allah! Kozo kuga yadda Suhana ta ƙara kyau zama tayi gaban mirror ta shafe jikinta da wasu mayuka, masu kyau, kana ta shafa kwalli da man baki saboda bata kwalliya, Kamal ne ya shigo da wasu manyan ledodi,
Yace "Madam Suhana ga kayanki na karɓo wurin ɗinki gaba ɗaya an ɗinkee su jiya kan tela muka kwana." Dariya tayi kana tace "Godiya nike." Kana ta janyo ledar ta fara duba kayan sunyi kyau ma sha Allah! Wani farin lees ta saka anyi mai ado da blue, ɗinkin dogowar riga ne,
ta kafa ɗaure tayi kyau sosai ta saka takalmi blue da mayafi, da jaka, ƙarfe biyu na rana bayan an gama sallar jumu'a aka ɗaura auren Muhammad Sultan Yusuf, da Suhana, Kabir, bayan a ɗaura ne aka ɗaura na Farida Aliyu Da Muhammad Sultan Yusuf, ana gama ɗauren auren,
Sultan ya wuce hotel ya yi kwanciyarsa, saboda baya son hayaniya, Matar Alhaji Abubakar ce Hajiya Sauka ta shirya ita da wasu ƙawayenta, sukaje da mayan motoci na Alfarma, wurin ɗaukar Suhana, koda sukaje wasu ƴan uwan Umma sunzo sai hidima akeyi Umma ta saka Suhana wani wanka ta shirya cikin wani Black ɗin les tsadadde mai taushi,
ta saka farin mayafi, da takamli, Umma nayi mata nasiha mai ratsa jiki sai da Suhana tayi kuka haka dangin Umma sukayi mata faɗa haka su Hajiya Saima suka iso sun samu tarba mai kyau sun yaba da mutuncin Umma, aka kawo musu ruwa da lemo da abinci, kafin Umma ta fito da Suhana sai kuka takeyi,
wasu ƙannen Umma ne guda uku suka fito da ita waje aka wuce da cikin mota har da kwallah Umma tayi, ji take kamar ƴar cikinta ce, ta aurar da ita, Direba ne ya shigo ya kwashe kayan Suhana gaba ɗaya, kana suka tafi, gidan Alhaji Abubakar suka sauka, Hajiya Saima sai jan Suhana takeyi ajiki, saboda sai bayan sallar isha'i zasu kaita,
Gidan gwamnati, a chan zasu zauna, ana gama sallah kuwa Hajiya Saima ta saka Suhana wanka da ruwan turare ɗan Maiduguri, kana bayan ta fita da kanta ta shirya Suhana cikin wata jar atamfa, kana ta saka mata alkibba, ta feshe ta da wasu turaroka, masu ɗaukar hankali,
ta janyota suka fito, sai kai tsaye gidan gwamnati suka wace, da ita bayan sun isa babban paroln Hajiya Uwani suka wuce da ta duk da Hajiya Saima ta san ba tabar arziki zasu samu ba haka kuwa ta faru, ko wurin zama ba'a basu ba, sai kallon banza suke watsawa Suhana da bata san sunayi ba,
Saima tace "Hajiya Uwani ida Yusuf na ciki magana nikeson yi da shi, ga surukarsa an ɗauko." Cike da tsiwa Uwani tace "Baya nan." Daga haka ta bar parlon ta haura sama, Hajiya Saima taja hannun Suhana suka fito, sunyi tafiya ba sosai ba wani part suka shiga, tace "Ki shiga da ƙafar dama kiyi addu'oi."
bayan ta kammala suka shiga ciki Wow parlon ya haɗu sosai ya sha kayan more rayuwa, aljannar duniya kenan, kai da gani kasan naira tayi kuka a wurin , komai na parlo blue and white ne, har kujeron dake ciki da labulaye, sama suka haura, nan wani babban parlo ne mai ɗauke da 3bedroom da kitchen da stor,
ɗaya daga cikin dakunun Hajiya Saima ta kai Suhana kana ta saka direba ya kwaso mata kayanta zama tayi ta kira Sultan ashe yana ciki bayan ya zo tayi musu nasiha sosai, kana ta wuce, ta barsu, tashi ya yi kana yace "Kije kiyi alwala kizo muyi sallah."
daga haka ya fice ɗakin, ta jima zaune kafin ta shiga bathroom tayi alwala, ta fito, akwatin kayanta ta fara dubawa tayi sa'a da hijab a ciki ta saka, kana ta fito, tsayawa tayi, tana tunanin wani room yake, na kusa da nata ta shiga yana ciki, yana jiranta, kallo ta ƙarewa bedroom ɗinsa ya yi kyau sosai, sai ƙamshi yake, yi,
gyaran murya ya yi kana ta hau kan sallaya ya tada sallah bayan sun kammala ya dafa kanta ya yi addu'oi kamar yadda addini ya tana nadar, kana ya shige bathroom, ita kuma ta dawo ɗakinta wata rigar bacci ta saka red color, duk jikin rigar net ce, ta shife jikinta da turaren da Hajiya Saima ta bata kana ta kwanta,
zuciyarta fal da tunani kala-kala Sultan kuwa wanka ya yi ya shirya cikin kayan bacci, kana ya fito parlo da niyar kallon ball, wani ƙamshin turare ya dake hancinsa, sai da yaji Dick ɗinsa ta halba, da ƙarfe, kasa zama ya yi ya fara biyar inda yake jin ƙamshin turaren har bedroom ɗin Suhana, kai tsaye ya shiga ciki,
har bacci ya fara ɗaukarta, taji mutum na shin shinar wuyanta, yana yawo da hannunsa cikin rigarta, tasan ba kowa bane Haisam ne, saboda taji ƙamshin turarensa, shi kuwa gaba ɗaya ya rikice sai ya motsa mata jiki yake yi, da yaga rigar zata hana sa, shan Nono yagata ya yi, kana ya kafa bakinsa,
kan nononta ya fara zuƙa, yana murza ɗayan, nishi Suhana ta fara fitarwa mai tayar da hankali, Sultan kuwa ya dage sai shan nononta yake yana ya motsa jikinta, hannunsa yakai cikin gindinta yaji wasu ruwa masu yauƙi na fitowa rikicewa ya ƙara yi, lokaci ɗaya ya kai bakinsa cikin gindinta ya fara zura mata halshensa,
yana tsotsa, yana lashe ruwan, kamar ya samu sweet, sai da yagama birkita mata lillsafi, kana ya tura mata kaciyarsa cikin baki kamar jira take ta chafke abar tafa yi mai shan lolipop, tana murza ƴaƴan marenarsa, sai lumfashi suke saukewa, kafin ya janye abar ya ɗage mata ƙafafuwa, ya ɗorasu a kafaɗarsa ,
ya saita Bananarsa, dai-dai ramen gidan daɗinta, ya tura, amma taƙi shiga, yana yi yana dawowa baya har tashige wani ihun daɗi ya saki tare da ƙanƙame ƙafafuwanta kafen ya fara zura mata Bananarsa ba sauƙi banda ƙarar haɗuwar cinyoyinsu babu abinda kake fat-fat suna Ihu, yana "Ohhhh my God Ahhhhhh baby Uhmmn Hammm!
zan mutu zan mutu Baby na nutse ciki fa daɗi zai halaka ni, zan zan! zannnnnn Ohhhh haka yake Ihun daɗi, ji take kamar ya mutu akan daɗi Suhana kuwa yanzu ta dena jin daɗi azaba kawai take sha, saboda ko ya yi rilizin baya fitowa cigaba kawai yake yi da aiki,
sex yake amma bakinsa na kan nononta yana zuƙa, saboda jaraba
Writer ✍️ *Bey PINKY DARLING MRS*
More comment more typing please share fisabillilh my friends 🙏
Following this link to join my WhatsApp Channel https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e Masu neman gidan ƴan bariki daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran littatafai na
*GIDAN ƳAN BARIKI*
(*Hot love and Romantic Story*)
Story and Writer ✍🏻 bey
*Zainab Abdullah Usman*
(*PINKY Darling Mrs Jay*
*PAID BOOK*
₦500 only account number 7060577995
*Zainab Abdullah Opey*
Evidence of payment 👇
09033580667
__________________________________
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
*Bissmillahi Rahamanin Raheem*
*PAGE* 9️⃣▶️1️⃣0️⃣
Haƙar Suhana yake ba sauƙi, sai da lumfashnta ya ɗauke bema san ta suma ba sai dai yaji ya gamsu yadda yakeso,kana kwanta gefenta, yana maida lumfashi, bayan kamar mintuna goma ya tashi, zai shiga bathroom, ya kula da jinin dake kan bed, ɗan waru mayan lolon ayes ɗinsa ya yi sosai, yana kallon bed,
dawowa ya yi kana janye bargon dake jikinta, dafe kansa yayi yana faɗin "Oh my God!." Bathroom ya shiga ya haɗa ruwan zafi kana ya dawo ya ɗauketa kamar wata yarinya, cikin babp ɗin wanka ya sakata zafin ruwan ne suka ratsa jikinta wata ajiyar zuciya ta sauke kana ta fashe mai da kuka, tason fitowa ciki amma ya hanata,
gaba ɗaya ruwan sunyi ja, sauya mata wasu ya yi har sau biyu kana ya yi mata wanka, ya ɗauko ta, ɗayan bedroom ɗinsa ya kaita, kana ya dawo ya duba kayanta, wata rigar bacci ya ɗauko mata, mai dogon hannu, ya saka mata kana ta yi wanka ya fita, part ɗin Hajiya Uwani ya nufa ya yi sa'a buɗe yake,
tura ƙofar ya yi kana ya shiga tsayawa ganin Hajiya Uwani da Farida da Maryam zaune da wasu garin magani, da wasu ruwa cikin kwalbe, kawar da kansa ya yi gefe tare da cewa "Ke Maryam muje ki duba min Matata." sai lokacin Hajiya Uwani tayi magana, saboda ta ɗauka ya ji abinda suke tattaunawa,
tace "Lallai Sultan rashin kunyar ka har takai kazo kana sanar damu ka kwanta da Mace babu inda ƴata zataje kaje chan wurin ɗan isakan da ya ɗaurema gindi, ya samo ma Dr da zai dubata." Ɗaure fuska ya yi kana yace
"Ko ban isa na kwanta da Mace bane da maza kikeso na kwanta, kamar wani kare? saboda haka ko a gabanki zan iya kwanciya da Matata don ba Matar uban wani ce ba!
"Ke Maryam wuce muje kafin na taka ki a nan." Kallon Uwani tayi kana ta miƙe tsaye saboda tasan ko gaban Uwarta zaiyi mata abinda ya faɗa,
Hajiya Uwani kuwa yanzo fitsarar Sultan mamaki take batababu wanda yake tsoro yanzu, Hajiya Uwan tace
"Maryam dawo karkije ko ina." Tace "No Mommy Wallahi idan banje ba kesan abinda zai biyo baya a gabanki zai halaka ni da duka, baki isa ki taresa ba." Tana gama faɗar haka ta bi bayansa, saboda ya bar parlon, bedroom ɗinta ta shiga ta ɗauko wata akwatin kayan aiki,kana ta wuce part ɗinsa,
zaune ta same shi parlo tace "Ya Sultan ina take.?" Banza ya yi mata saida ta koma tambaya kana yace "gatanan saman kaina nasan ke baƙuwace da bazaki iya shiga bedroom ki dubata ba." Ya ƙarasa maganar yana jan tsaki, bedroom ɗin farko ta fara shiga bataga kowa ba, ta shiga ɗayan nan ta hango Suhana kwance,
zama tayi gefen gado kana taimakawa Suhana ta tashi zaune, taci tayi tafiya ta gani da ƙyar take iya taka ƙafarta, kana ta kwanta, ta dubata saida tayi mata ɗinki ta bata wasu magunguna, kana ta fito, tace "Ya Sultan na dubata nayi mata ɗinki tana buƙatar samun hutu har ɗinki ya warke." Tana gama faɗar haka ta bar parlon,
saboda tasan ba kulata zaiyi ba, tashi ya yi kana ya shiga bedroom ɗin har ta samu bacci, kwanciya ya yi shima ya ja musu bargo washegari, da safe Kamal ne Umma saka ya kawo musu break, har lokacin Suhana bacci takeyi tana gama sallar asuba,
Ɓangaren Hajiya Uwani sai tsuma Farida takeyi, da kayan tsisbace-tsisbace, duk a samu kan Sulatn, daren farko ya saki Suhana, ƙarfe 11:00 na safe Suhana ta falka wanka tayi ta gasa jikinta kana ta fito zuwa bedroom ɗinta akwatin kayanta ta buɗe wata shadda Black ta ɗauko ta sha ɗinki riga da siket,
sunyi chas da jikinta, hips ɗinta sun fito da ɗuwawa, chas kamar suyi magana ga na shanunta har saman riga janbaki ta shafa pink color, ta shafa kwalli kana ta feshe jikinta da turaruka masu masifar ƙamshi wasu takalma ta ɗauko masu kyau, plte sho, ta saka kana ta fito parlo,
zaune ta gansa ya sha wani farin yadi mai laushi ya saka ɓakar hula, da takamli, sai agogon azurfa dake tsintsinyar hannunsa, ya yi masifar kyau sajen fuskarsa ya ƙara ƙawata face ɗinsa zama Suhana tayi kusa da shi kana tace "Barka da safiya Yallaɓai!." Saida yaja aji kana yace "Yauwa ya jikin.?"
"Alhmdllah." Kawai tace kana yace"Ga break nan Umma ta aiko." Tace Okey kulolin ta janyo kana ta shiga kitchen ta ɗauko abinda zasu buƙata wainar shinkafa ce da miyar ugusi, sai kunun gyaɗa ya sha madara,
waina uku ta saka musu ta zuba musu kunu, bayan sun kammala ya kwashe kayan kana yace "kije ki ɗauko mayafi muje part ɗin Abba ki gaidasa kana duk wacce tayi miki kallon banza ko maganar banza karki ji kunyar kowa kiyi musu rashin mutunci kana inaso duk inda na zauna kema ki zauna kusa dani ki maƙale irin yadda masoya keyi." Tace "Okey."
gyara fuskarta ta ƙara yi kana ta koma feshin jikinta da turare wani ƙaramin mayafi ta ɗauko fari, ta ɗora shi akan kafaɗa ta ɗauko cingam ta saka a baki, kana ta ɗauko wayarta ta fito, suka fita, suna barin part ɗinsu ta sakala hannunta cikin nasa har da ɗora kanta kan kafaɗarsa, suka nufi part ɗin Daddy
duk inda suka wuce kallonsu akeyi ciki da burgewa, masu gulma nayi, har suka isa part ɗin Daddy Kai tsaye Sultan ya buɗe ƙofar paroln, batare da ya yi norking ba, suka shiga kowa ya taru ƴan uwansa mata saboda shi kaɗai ne Namiji a gidan kujera ya zauna me zaman mutum biyu tare da Suhana batare da ya yi kowa magana ba,
saiga Abba ya sauko bedroom ɗinsa na sama Hjy Uwani tace "Kai marar kunya ya zaka shigowa mutune wuri ba sallama yanzu wani sabon iskanci ne kake taƙama da shi saboda ka aure karuwa!." Wani murmushi Suhana tayi Sultan zaiyi magana tace "Beby karka wahalar da bakinka akan wannan sharar,
barni da ita kawai ke Hajiya Uwani kike ko wacece ma oh part na ubansa ne bana uban wani ba, karuwa kuma Ubanki ne ya kwanta dani!.?" Wata ashar Jidda tayi kana tace "Kutumar uban nan Uwata zaki zaga wallahi ko a gaban Sultan zan iya fasa miki baki ƙarya ta faɗa ke ba karuwa bace."?
tsaye Suhana ta miƙe kana ba zato ta wanke Jidda da wani wawan mari kana tace "Tare da Uwarki Hajiya Uwani nayi yawon karuwanci ƙatuwar banza marar tarbiya." Hjy Uwani ta miƙe a fusace ta wanke Suhana da mari tana ɗauke hannunta Suhana ta mayar mata da mari har biyu kana tace "Wallahi Uwani kika kuskura koma kai hannunki a jikina saina karya miki ƙasusuwan jiki
banza kawai." Abba ne da ƙarasa saukowa yace "Kai me zan gani haka meke faruwa ne.?" Jidda da zafin mari ya hanata motsawa tace "Abba wannan karuwar ce ta...."Tas tas! Kake ji, ƙarar saukar maruka a jere, Suhana ce ta mare Jidda kana tace "Ki iya bakinki idan kika koma cemin karuwa saina zubar miki da haƙora!."
Tofa ana chakwakiya a gidan su Sultan koya zata kaya? Wannan rigimar kwana ɗaya da kawo Suhana?
Writer ✍️ *Bey PINKY DARLING MRS* more comment more typing please share my friends
Following this link to join my WhatsApp Channel https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e Masu neman gidan ƴan bariki daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran littatafai na
*GIDAN ƳAN BARIKI*
(*Hot love and Romantic Story*)
Story and Writer ✍🏻 bey
*Zainab Abdullah Usman*
(*PINKY Darling Mrs Jay*
*PAID BOOK*
₦500 only account number 7060577995
*Zainab Abdullah Opey*
Evidence of payment 👇
09033580667
__________________________________
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
*Bissmillahi Rahamanin Raheem*
*PAGE* 1️⃣1️⃣▶️1️⃣2️⃣
Hajiya Uwani tace "Alhaji kagani ko kaga masifar da Sultan ya ɗauko muna kamar wannan ƴar matsiyata har ta isa ta dakar ma ƴa a gabanka."? Zama Abba ya yi kana yace "Sultan dama wannan masifar ce ka jangwalo ka ɗauko min cikin gida.?" Sai lokacin Sultan yace"No Dad karka koma cewa Matata masifa,
duk abinda ya faru ai laifin matarka ne ita ta janyo ya zata kira min mata da karuwa tare sukayi yawun karuwamcin ne har su Jidda sun samu damar gaya mata magana saboda ta ɗauke mataki a zage ta gaskiya bazan ɗauka ba." Shuger ta shi mutafi." Yacewa Suhana cikin iya bariki tace
"Okey Babyna muje ka huta kasan banason abinda zai sakama ciyon kai, Dad am sorry na dake ƴarka a gabanka bata da tarbiya ne sam bakayi dacen mata,ba kamata ya yi ace wannan wanka da ka sha da kwalliya itace ta shiryaka ta riƙo hannunka ku ka sauko tare amma ta dawo nan ta zauna tana jiranka,
kamar wani yaronta gaskiya Dad ka ƙara aure amma ba tsohowa ba, ka samu yarinya wacce zata kula da kai, saboda har yanzu da sauran ka baka tsufa ba!." Suhana ta ƙarasa maganar tana gallawa Hajiya Uwani harara, Dad kuwa sosai maganar Suhana ta samu wurin zama a zuciyarsa,
Hajiya Uwani kuwa a ƙofule tace "Don Uwarki kije ki ɗaura mai aure yanzu wallahi saina yi maganinki marar kunyar banza." Wata dariya Suhana tayi kana tace "Sorry ƴar tsohuwar matar gwamna, Uwata ba sa'arki bace tafi ƙarfin ki." Tana gama faɗar haka ta wani shige jikin Sultan,
tace "Muje Babyna na baka madara!." Hajiya Uwani tace Alhaji yanzu a gabanka wannan yarinya take gaya min magana amma kayi shiru.?" Sai lokacin Abba ya dawo duniyar tunanin da ya faɗa gaba ɗaya yanzu aure yakeson yi, kuma yarinya wacce tasan rayuwa,
ba irin Uwani ba da karɓar kuɗi kawai ta iya sai shan maganin mata tazo tayi mai kwance kamar buhun shinkafa, tashi ya yi kana yace "Kega Hajiya wannan