ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"Ya kai sarkin matsafan duniya ka taimake ni, nikuma nai maka sakaiya da duk irin bukatar da kake so.".


Ko da Zarbalu ya ji wannan batu sai yayiamurmushi, maimakon yace wani abu, sai ya sake kama
hannun sarki Jarwal ya tashi suka sake kutsawa cıwanan kogo mai tsananin zurfi,
Al'amarin Zarkal da Janjamu kuwa, bayan Zarkal
ya gama tunani sai ya dubi Janjamu yace"Hakika na amince da shawararka saboda hakaina ganin kawai mu je mu nemi sa'a."
Nan take suka karasa daf da fadamar nan daidaiwajcn da suka ga su boka Zarbalu sun tsaya su ma sukatsaya, Janjamu har sai da ya saita sawayensa bisa daidaikan na boka Zarbalu, sannan ya runtse idanuwansa, yagama tafin hannayensa biyu waje guda, ya daga sama
sannan yace"Bude mana kofa ya Zanzamanu! Samar dahanya garemu ya Zamzamanu! Yau muna da manyanbaki."
A lokacin da Janjamu ke wannan furuci tuni subiyun sun jike sharkaf da gumin tsoro, ko'ina ajikinsukarkarwa ya ke kamar sun kamu da mugun zazza i.Bisa mamaki sai suka ji karar tsagewar dutsen kogon.Cikin sauri suka buɗe idanuwansu, sai suka ga kofa tabude, ruwan fadamar nan kuwa take ya tsotse cikinRasa, tamkar ba'a ta a samun danshi ba a wajen. Cikintsananin murna da zumudi Zarkal da Janjamu suka rugaizuwa cikin kogon. Da shiga suka fara kokarin
par akwati guda na lu'u lu'u, amma sai abu yaa saboda tsabar nauyi. Zarkal ya dubi Janiamu
"Na rantse da girman sarki wannan akwatun tafilarfin daukar karti ashirin, sai dai arba'in
"To yanzu yaya za mu yi?" Janjamu ya tambaya"Kaga kawai kowa ya jidi iya abin da ya ga zailiya diba, mu kama gabanmu tun da wuri."Ai kuwa nan ake yenta, kowannansuya kwancel jakarsa suka yi ta dura dukiya a ciki, sai da suka cikajakunkunan nasu, suka ji da kyar suke iya dagawa sama,.sannan suka juya baya da nufin fita daga cikin kogon..Anan ne fa ido ya raina fata, sakamakon abin da sukagani kuru-kuru. Kofar da suka shigo ta cikinta ta shafe,babu ita babu alamarta. Nan take jikin Janjamu ya farakarkarwa cikin tsananin tsoro, ya ji kamar ba zai iyatsayuwa ba akan digadigansa. Shi kuwa Zarkal ji yayizuciyarsa na bugawa da karfi kamar wani abu na shirinfasata ya fito waje. Janjamu ya rufe idanunsa ya sakekiran sunan aljani Zamzamanu don ya sake buɗe masuRofafita. Maimakon hakan ta faru, sai suka ji ankyalkyale da mahaukaciyar dariya wadda tasa cikinsuya hautsine, take suka ji gudawa na shirin dakako masuasallama. Yayin da suka yi arba kuwa da mummunarkatuwar halittar sai Zarkal ya yanke jiki ya fadi kasasumamme, shi kuwa Janjamu sai ya kame, komai nasaya daina aiki tamkar gunki don tsananin firgita.
Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment