gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Hadarin Gabas Book Complete Hausa Novel by Nazeefa Sabo Nashe Chapter 1 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng HADARIN GABAS& & .

NAZEEFAH SABO NASHE

BRIGHT PENS SECOND BATCH.



*********1

A hankali ta mik e daga faffa dan gadon nasu da yaji shimfi da mai kyawun gaske ta zallar wani bedsheet

"da duvet d insa Pink color mai kyawun gaske. Idanu ta zubawa Twin sister d inta sai kuma ta saka hannu ta Shafa gefen chin d in ta tana murmushi she loves her sister so much. Bata son abinda zai tab a ta ko ka dan ko don sun zama y an biyu ne. Iman ta  d an juya ka dan tana bu de idonta Akan na Amani sai kuma ta d an Ware ido tana Kai kallonta kan agogon da ke bedsides drawer d ins. Ware ido ta yi da sauri tana furta  Oh shit, already na San mun yi late zamu sha fa dan Dada be quick mana Ama ki shiga wankan. Amani ta d an turo baki tana mik ewa da y ar b ingilar rigar barcinta fara tas silk da ita. Hakan yasa tabi jikinta ta manne ta fitar da kyakykyawar surarta duk da bata da k iba Amma akwai cikar zati duk wani waje da ake son ya cika a jikin mace na Amani a cike yake musamman kwana biyu da take sake wani irin cika da k iba da kyau na ban mamaki kamar mai k aramin ciki. Toilet ta shiga tana tafiya kamar bata son taka k asa. A toilet d in ma bata fara wanka ba sai da ta gama jan rai sannan ta shiga bathtub d in ta yi wankan kamar bata so. Bata damu da fa dan Dadan ba dama yanzu a kullum so take ta dinga b ata masa rai she hates him kamar ba mahaifin da ya kawota duniya ba, da tana da iko bata Jin zai sake ko kwana guda a duniya nan. Ta da de sosai tana Jin Iman na ta buga mata k ofa Amma ta yi burus sai da ta gaji don kanta sannan ta fito. Jikinta da mitsitsin towel. Idanunta akan Iman da take ta mata masifa.  Kin San me kika aikata kuwa Ama? Kina son yau Dada ya yi yagalgalamu ne sai dai ya yi warning d in mu kada mu yi"

late Amma kin shiga toilet kamar mai son canja fata. Ji har kin saka na yi staining jikina& . Ama da sauri

ta kai idonta kan staining d in da Iman d in ta ce ta yi zuciyarta tayi wani irin bugu da k arfin gaske ta kasa

"ko motsi tana kallon Iman ta shige toilet. Amani took a deep breath, Bugu k irjinta yake sosai bakinta ya bushe bata Jin wani yawu ko ka dan a cikinsa a hankali ta furta  Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna what happened to me? Yaushe rabo na da period I forgot ma ana wani Abu period&  Zuciyatta ta sake harbawa da ta tuno mata idan har bata manta ba It is exactly 3 months rabonta da period kuma sam bata kawo a ranta ba sai yanzu da Iman ta tuna mata ana wani Abu wai shi Al ada. A wani irin sauri ta saka kayanta ta fice daga bedroom da sauri hannunta rik e da Car key d inta ta fita harabar gidan. Sam bata cikin nutsuwarta don haka bata San ta gabza karo da Dadan ba ya ja baya da sauri fuskarsa a ha de ya zuba mata birkitattun idanunsa itama nata Wild eyes d in ta zuba masa tana Jin wutar masifa tana cin zuciyarta& . Kamar ba Dadanta ba kamar ba Wanda take so ba a baya, Uban da ya kawota duniya Amma a yanzu ya zama wani enemy d inta. Mak iyin da bata Jin akwai na biyunsa. Shima a zafafen yake kallonta yana Jin fiye da abinda take ji a zuciyarta sai kuma ya ja tsaki zai yi magana ta juya da sauri itama tana jan nata k aramin tsakin da ya ji sound d insa har tsakiyar k irjinsa. Zuciyarsa ta sake hassala ya fincikota da k arfin gaske yana furta  Are you crazy? Ni mahaifinki kike ma wannan tsakin? Ta juya idonta kafin ta janye jikinta da k arfin gaske tana pointing d insa da d an yatsa ta furta  And so what? Aren t you ashamed to call your self my father? Mhmn Mahaifina fa ka ce? Okay bari na dawo daga asibiti idan abinda nake zargi ya tabbata ka shirya ganin duk wani tozarci a duniya wallahi don ba zan rufa maka asiri ba, I will show duniya Who you are. Zan nuna musu saboda ku di ka zubar da mutuncinka ka kusanci y arka&  ta sake cije bakinta idanunta Sun ka da Sun yi jajur ta sake furta lokacin tears ne kawai suke screaming daga idanunta, ta furta  Saboda ku di da son mulki ka kawar min da budurci na wallahi sai na je gidan radio na siyi field guda don kawai na tona maka asiri& . I hate you Dada& . ta fa da cikin whispering voice dinta. Duk da a hankali take magana Amma ta cikin muryarta kana Jin rashin nutsuwa da zafin da zuciyarta take ciki. Leb enta sai rawa suke jikinta na kakkarwa ta shiga motar ta ta bar Dada a tsaye hannunsa sanye cikin aljihu fuskar nan kamar bai tab a fara a ba. Da k arfinta ta Fisgi motar tana Jin kamar ta bi ta kan Dadan nata ta marka de shi ya Mutu ta huta da ganinsa. Fuskar da a da ba abinda yake"

mata kyau sama da ita Amma a yanzu ba Abu mai muni sama da fuskar Dada a idonta& .

"Zuciyarta na racing ta shiga mota, gaba d aya a firgice take. A idanunta kana hango shock sosai."

Rough Driving take yi Allah ne ya Kai ta wani private Hospital lafiya. Asibitin k arami ne sosai sai dai mai

kyan gaske. A jikinta ta dinga Jin ko ba a gwada ba ta San ciki ne da ita ba kuma cikin kowa ba sai na mahaifin da ya kawota duniya. Wannan wani irin bala i ne. Hijab d inta ta gyara sannan taja tissue ta goge hawayen da tunda ta fito daga gida yake zuba idanunta Sun ka da Sun yi jajur gasu dama manya sai suka sake kumbura. Shade ta saka a idanun ta fito daga motar k afarta sanye da black slippers ba

companyn givenchy& ..

"Amani walked blindly, rawa kawai k afarta take."

"Jikinta a sanyaye duk da usually haka take tafiyar ta, sai dai na yau yafi na ko yaushe lazy. Tana takun"

"zuciyatta na sake tsananta bugu har ta isa inda zata amshi file d in ta. Ba yau ne farkon zuwanta asibitin ba dama can suna da File a asibitin. Kallonta nurse ta yi ka dan sai kuma ta nuna mata scale nufinta ta hau a gwada weight d inta. K aramin tsaki ta ja don sam bata son a b ata mata lokaci ta lura kuma wannan matar so take ta yi wasting time d inta. Bayan auna weight sai kuma ta gwada B.p d inta ya hau ka dan don haka ta d an kalleta tana furta  Are you okay? Na ga B.p d inki ya hau. Zuciyar Amani a zafafe kamar zata fito daga k irjinta ta watsa mata wani banzan kallo tana furta  Kin tab a ganin Wanda yake Okay yazo wajen likita? I hate silly question&  Shiru nurse d in ta yi kafin ta furta  Am sorry Ma am, I don t meant to hurt you&  Daga haka ta shiga Office d in Doctor d in don kai masa File d in Amani Moddibo. Amani ta sake binta da kallo tana turo k aramin bakinta zuciyarta take jin tana wani irin zafi"

kamar ta fito daga jikinta& .

Imaan&

"Tun bayan da ta fito daga wanka bata ga Amanin ba, a gaggauce ta shirya cikin simple dress kamar yarda"

"ta Saba, don sam bata fiye son dress da zai dameta ba. Ta gyara gashinta a gaggauce kafin ta fice a zuciyarta tana furta Ina ta tafi ne? Don dai ta San ba cin abinci ba a rayuwa ba abinda Amani bata shiri da shi sama da abinci& . Ta waiwaiga parlorn bata ganta ba, hakan yasa ta mayar da kallonta kan Dadansu da yake zaune ya jingina da kujera idanunsa a lumshe hakan ya bawa gashin idonsa damar sake kwanciya sosai. Sai dai kamar Imani hawaye ta gani ka dan a gefen idonsa. Hannu ta saka ta d an bugi gefen kujerar tana furta  Dada Are you Okay? Ya bu de lumsassun idanunsa ya zuba su akan Imani da yana da dama da ya sanar mata He is not Okay, sai dai ba ta yarda za a yi ya yiwa duniya bayanin abinda yake ransa,"

wani sirri ne da ba wanda ya sani daga shi sai Amani sai matarsa Safna.

Ya lumshe idonsa yana taune gefen lips d insa murya a dashe ya furta  Am Okay Iman. Daga haka ya

mik e cikin sassarfa zai bar wajen. Ya ji Iman ta ce  Dada where is Ama? Ban ganta ba kada mu yi late yau zasu bamu admission later d in mu. Bai juyo ba ya amsa mata da cewa  Na ga ta fita a mota may be she can t wait. Sai ki biya school d in. Iman ta mik e tana k ok arin kiran Amanin da take ta rejecting call d in don a time d in zata ga Doctor. Da taga ta k i daina kira sai kawai ta tura mata text.  At hospital.. ta kashe wayar. Imani ta dinga duban wayar tana mamakin abinda ta ji Amanin ta ce  Hospital? Wajen wa duk da

d okin Amani na son fara zuwa makarantar nan a ce ta tafi hospital. Sai taji zuciyarta ta kasa yarda ta tafi

school d in ba ita don haka kawai sai itama ta tafi asibitin don duba mai ya faru. Ta San asibiti guda suke

zuwa asibiti ne da likitocin cikinsa suka kasance kwararru sosai duk da bai da girma amma ya yi suna sosai.

Amani& ..

Ta zauna jikinta a sanyaye tana kallon Doctorn da tun shigowar ta ya zuba mata ido. Bata son kallo sam

"yana daga cikin abubuwan da ta yi hating much a rayuwarta. Don haka ta d an turo baki tana murmuring ta zauna suna facing juna da Doctor Hisham..  Amani me ya faru? Samun kanta ta yi da daburce wa ta ji kamar ta tashi ta tafi ta yaya zata dube shi ta sanar da shi she come for pregnancy test alhali ya san ba aure ne da ita ba. Sai ta ji kamar ta yi wauta tazo ta tari Doctorn asibitin da suke zuwa duka familyn su. Amma ya zata yi? Nan ta sani tun suna yara nan d in ma bata tab a kawo kanta ita ka dai ba, sometimes sun fi zuwa da Inna Talatu ko Didi kakarsu. Hakan yasa ta daburce ta kasa magana. Dr. Hisham dai ya zuba mata ido yana noticing duk wani motsi nata. Har ya gaji da shirunta ya furta  Amani Moddibo talk to me& ki gaya min matsalarki.. Ta d ago tana kallonsa sai ta girgiza kai da sauri ta mik e zata fita amma Dr.Hisham ya hanata sabida maganar da ta ji ya yi ta doki dodon kunnenta.  Kin zo pregnancy test Right? Wani irin bugu taji zuciyarta ta yi da sauri ta juya tana kallonsa zuciyarta da mamakin furucinsa ta furta  How do you know? Lumshe idonsa ya yi yana murmushi kafin ya furta  I know because I am a Doctor&  jikin Amani na rawa ta zube a kujerar da take gabansa har ta fara ha da Gumi idanunta na kawo ruwa ta furta  Kana nufin ka gano am pregnant? Tun kafin ma a gwada. How? Na shiga uku. Ta furta idanunta na zubar da wasu irin hawaye jikinta ko ina rawa yake shikkenan ya tabbata tana d auke da cikin mahaifinta. Ina zata kai wannan abin kunyar? Da wani ido zata kalli duniya ta musu bayani& runtse idonta ta yi tana hango kanta a jikin Dada sanda abin ya faru. Ba zata tab a forgetting wannan daren ba. Ganin hankakinta ya yi mugun tashi hakan yasa Doctorn Hisham d an girgiza kai cike da tausayinta ya ce  Sit down Amani, am note sure kina d auke da ciki, har sai mun yi miki test zamu tabbatar sometimes period na d aukewa mace for some reason, idan har kin san ba wani abu you should not worry ki nutsu, idan ma cikin ne akwai hanyar da za a rabaku da shi ba tare da wani ya sani ba. Ta zauna har a lokacin tana jin wani irin jiri. Holding kanta da kamar ana mata pounding ta yi. Tana kallon Doctorn da ya mik e da kansa ya fita, sai gashi ya dawo da wani d an silver tray a hannunsa. Da kansa ya d au blood sample dinta sannan ya bata wata y ar roba ya ce yaba needing fitsarinta. A toilet d insa ta yi ta fito ta mik a"

"masa hanninta na rawa idaninta still suna zubar da hawaye. Cikin rarrashi ya zaunar da ita, don haka"

kawai sai ya ji yarinyar na ba shi tausayi. Ya dawo bayan mintuna ya zauna yana jiran result d in. K ok ari

yake ya kawarwa da Amani damuwa sai dai ina ta lula duniyar tunani.

Ba a yi taking time ba Nurse d in ta shigo da enveloped a hannunta. Ta mik a ma Doctorn. A hankali ya

"fara ware envelope d in. Kafin Amani taga ya  dago ya zuba mata ido hakan yasa ta ji zuciyarta ta wani irin bugawa da k arfi ta ce I know am pregnant Innalillahi wa inna ilaihir rajiuna& .  Doctor Hisham hankalinsa a tashe ya dinga k ok arin kwantar mata da hankali shi kansa bai san yana da sanyin murya ba sai a ranar ya tsorata da yaga pregnancy test d in shows positive. A hankali ya furta  Calm down Amani, tell me what happened, I promised you zan cire miki cikin right now& . Amani ta d ago tana masa wani irin kallo kafin cikin wata irin murya ta furta  I won t abort it, I won t Abort it. I want to give birth to it, ko da ni zan rasa rayuwata saboda bak in cikin haihuwarsa ina son cikina whether for my sake or to spite my father. I want to see what people said when I introduce my child. This is the product of his sins Zan b ata siyasar tasa siyasar da ya yi amfani da ni don ya cimma burinsa. Zan b ata masa suna daga mutum mai farin jini zuwa mai bak in jini. Oh God give me strength to endure this madness& .. Ta fa da cikin wata"

iron murya da take shaking& Doctor kallonta kawai Yake ba Tate da ya fuskanci da wa take ba&

Ta saki wani irin k ara a duk sanda zata tuna sai hakan ta faru da ita fita take cikin hayyacinta. Da sauri

Hisham ya tare ta ganin zata kai k asa sai dai ina tun kafin ta fa do jikinsa ya tabbatar ta suma. Da sauri ya kwantar da ita a kan gadon d akin. Kafin ya lalubi wayarsa ya kira nurse kafin tazo ya mayar da kiran kan

Imaam Moddibo& .

A kasalance Dada ya d aga wayar yana mamakin dalilin da yasa Doctor Hisham zai kira shi. Haka kawai sai

ya samu kansa da fa duwar gaba sai dai yanayinsa bai nuna ba don da wuya kaga abinda zai firgita zuciyar Moddin Didi. Amsa sallamar ya yi.Doctor Hisham da sauri ya sanar da shi abinda ya faru& Wata irin kakkarwa Jikin Dada ya fara yi ya ce  Did you just say Amani is pregnant? Hisham ya ce  Yes she is

pregnant result ya nuna haka.

"A zafafe Moddi ya ce  Ka zubar da shi Doctor, ka zubar da shi yanzun nan bana son kowa ya san da shi"

zan biya ka ko nawa ne& &   Cikin wa za a zubar? Mommy Safna ta fa da tana shigowa cikin d akin. Ya dubi Uwargidan nasa hankali tashe& .

JIKAR NASHE CE&
'HADARIN GABAS& &

NAZEEFAH SABO NASHE&
'

BRIGHT PENS SECOND BATCH:

KARFE A WUTA(Ayshacool)

MUDALLAB(Nimcyluv)

HADARIN GABAS (NAZEEFAH SABO NASHE)

ZAYTOON (ZEE KUMURYA)

8033748387.

#AmanisStory

#Resillience

#Healing

#SurvivorStory

#Newbook

#LoveStory.

FROM SURVIVOR TO THRIVER: AMANI S STORY.

Where darkness meets resilience.

Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/5Y2EmZDu7OvHg6iDTCY81D



Idanuwa suka ha da Safna a bayyane ta nuna tashin hankalinta da sauri ta isa inda yake ta zauna a

"gabansa. Hannayensa ta kama tana kallonsa da raunatattun idanunta ta furta  You are not telling me Amani ce ke da ciki? Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna yanzu ya za mu yi Imaam? Wani irin kallo ya zuba mata kallo mai bayyana zallar takaici kafin ya cusa hannayensa cikin gashin kansa, leb ensa ya taune daga"

"gefe a zafafe cikin B acin rai Ya ce  Ke kika jawo Safna, ke kika cilla ni cikin wannan bala in"

"sabida neman duniya, ga duniyar ta samu Amma yanzu ta yaya kike son idan asiri na ta tonu na yi"

"bayani? Ta yaya kike son na yiwa Didi bayani da sauran Yayyena da idanunsu yanzu zasu dawo kai na? Didi zata tsine min, Yayyena za su yi Allah wadarai da na zamo ni ne kawai d an uwansu namiji. Jama ar duniya musamman na jihata za su tsaneni mulkin da na samu ya tashi a banza kowa zai dinga kallon arziki na a wani mudubi na daban. Kin cuce ni Safna tun a lokacin na ce Miki No! Amma Muhammad Alwan ya ha da baki da ke kuka saka na kusanci y ata ta ciki na dole, na yi ruining life d inta na saka mata tsana ta a zuciyarta a zahiri a yanzu ba Wanda Ama ta tsana a duniyar nan fiye da ni, tana jin kamar ta kashe ni. Safna ta ja hannunsa zata rik e da wani irin zafin nama ya janye hannun yana kallonta da birkitattun idanunsa. Ko a baya tana shakkar Imaam Moddibo da wannan kallon balle yanzu da yake cikin yanayin da bata tab a ganinsa ba.  Ka nutsu Imaam mu samu mafita. Laifi ne an riga an aikata kuma ya wuce ba shikkenan ba. Yanzu zuwa zamu yi asibitin mu saka Doctor ya yi aborting cikin ko bata so. Maganar wai kada asiri ya tonu ka bar ni da ita I will figure it out Ta furta tana d an sakin murmushi da alama sam abin bai dameta ba. Yes bai dameta ba ko ka dan asalima wani murna take da farin ciki burinta ya cika ranar da ta da de tana jira ce tazo ranar da zata shafawa Amani black paint da mutane zasu tsaneta a yanzu kam ta San Amani ba zata tab a auruwa ba. Su Didin da suke matuk ar sonta zasu tsaneta musamman idan suka ji ita ta kai kanta d akin Moddin. Akwai abubuwa da suka faru da yawa Wanda ba zai bada k ofar zarginta ba a matsayinta na kishiyar Uwarsu, tana da evidence da idan ta nuna sai zuciyar kowa ta yi shock. Kallonsa kawai take idanunsa a lumshe tana hango yarda zuciyarsa take d agawa da sauri.  Ka tashi mu tafi, ba mu da lokacin b atawa ka San yarinyar can da kafiya, kada tazo ta aikata abinda za mu yi regretting. Ya mik e jikinsa a sanyaye yana d iban phones d insa. Bai canja daga jallabiyar da take jikinsa ba, ko hula Babu a kansa hakan ya bawa sumarsa mai kyan gaske damar fitowa sai shek i take. Suka fita securities da body guards na ganinsu suka yi saurin mik ewa zuwa inda suke. Da sauri Moddi ya dakatar da su duk da Sun so turjewa amma ya sanar da su ba inda zai fita da su. Ya shiga zafaffiyar motar sa shi da Safna suka fice daga gidan. Still wani irin zafi yake ji a zuciyarsa kamar ma ciwo zuciyar take masa tun sanda abin ya faru har yau bai huta ba, ba zai kuma ce ga lokaci guda da ya yi barci nutsatstse ba, ba ya iya barci yana jin takaicin kansa da kallon da yarinyarsa take masa. Kallo ne mai bayyana tsanarsa sosai a ranta. Ta raina shi bata ganin girmansa. Yes ya cancanta ta aikata fiye da haka shi da kansa ya san He deserves more than that& . Sam zuciyarsa ba nutsuwa yake driving d in. Ya san dai yau dole asirinsa zai tonu. Yau Didi zata tsaneshi don yau Adda Tee zata bayyana abinda ta sani itama, Wanda ta sha garga din sa Amma Safna ta rusa komai ta saka shi aikata abinda yake nadamar zamowarsa d an Adam ba dabba ba. Yana jin a yanzu ba ya buk atar ku din, mulkin da komai ma yafi buk atar"

"mutuncinsa, yana son ya koma"

Malaminsa na Jami a ko ma aikacin company kamar yarda yake a baya. Amma ta yaya? Duk wancan

labarin ya shu de yanzu wani shafin labari zai bu de Wanda ya tabbatar ba zai rubutu a wajensa ba. Bak in ciki da takaici ne zasu kashe shi. Amani ba zata tab a rufa masa asiri ba& . A cikin irin wannan tunanin

yake driving d in. Ya saba fitar sirri da wannan motar shi yasa ba Wanda ya kawo shi ne.

IMAAN

&&

Jikinta a sanyaye ta yi parking tata motar. Tana bin motar Amani da take parking space na asibitin da

"kallo. Haka kawai sai ta samu kanta da tashin hankali ta ji bugun zuciyarta yana k ruwa. Kife kanta ta yi a saman steering motar idanunta a lumshe sam bata son ta ji ta shiga irin wannan yanayin, don a duk sanda ta ji ta a arin wannan yanayin kamar alerting d inta ake something bad is going to happen& ."

"Addu a ta yi sosai a ranta kafin ta bu de motat jikinta a sanyaye ta fito. Tana tafiya bugun zuciyarta na sake k ruwa. A sanyaye ta yiwa receptionist d in magana. Receptionist d in ta d ago tana kallonta kafin ta furta  She is Inside. Ta fa da tana nuna mata consultation room d in da Amanin ke ciki. Duk Wanda yake asibitin ya san su, ya kuma san matsayin su asibitin Mahaifinsu ne Moddibo kuma bayan da ya ci mulki bai fasa zuwa asibitin ba. Asibiti ne da aka yi shi kamar kana k asar waje idan kana cikinsa. Imaan ta wuce jikinta sai rawa yake k afafunta ma kamar ba zasu iya k arasawa da ita d akin ba& . Tana mur da handle d in zata shiga a lokacin ne ta ji Amani ta yi wata irin k ara tana furta  I won t abort it& ina son ciki na&  wannan karan ji da ganin Iman sai da ya d auke na wuncin gadi. Ta dafa bango tana Jin wani irin bugu da zuciyarta take tun ma bata ji waye ya yiwa y ar uwarta ciki ba, ta shuga wannan tashin hankalin ina ga ta ji? Ina ga ta ji mahaifin da ya kawota duniya ne? Blindly ta tura k ofar ba tare da ita kanta ta San ta tura d in ba. Idanunta a zube cikin na Amani da take kwance a sume. Hannunta na rawa ta isa wajenta da sauri tana kallon Doctor d in ta ce  Hope she isn t& . I hope she is Okay?&  Doctorn ya d aga kai hankalinsa tashi ganin yarda hawaye yake screaming a idanun Imaan d in. Rungume Amani ta yi a jikinta tana furta  Save her life Doctor pls! Ita ka dai

Please Login or Register in order to submit comment