gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Yarinyar Ruwa Complete Hausa Novel by Aysha Alkali Ce Chapter 1 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng Typinggg

"{ Water gurl-, }"

Yarinyar ruwa

Page 1

Zaune take bakin dutse tana rera wakokinta da tasaba jefa dutse take cikin ruwa

Juyawa naga tayi tana sauraren sautin zuwan jirgin ruwa tana cikin haka tsalle naga tayi tafada cikin ruwan tabuya

CIKIN JIRGIN RUWA&

Shagalinsu suke hankali kwance ta ko Ina kida na tashi wani matashin saurayi na hango gefe

yana shan coca cola kallonsu kawai yake yana jinjina shirme irin nasu.

Wani daga cikinsune ya taso yana kokarin janshi amma firrr wannan guy yaki yadda yatashi.

"""FAHEEM"" mai duba na'urar jirgi yakirashi hankali atashe."

Juya wadda zanyi naga wani kyakkyawan saurayi hadadde kuma murdadden namiji

Fari soll dashi.

"Tana ganin jirgin tabi bayan jirji nandanan tashiga gefen jirgin tana lekonsu,"

"can ta hangoshi ya bada baya sai murmushi take tana kara leko, duk da ba ganin fuskarshi"

take Yiba.

Tana cikin haka taga zoben ta na haske alamane da kiran mahaifinta da sauri ta wintsilo sai

cikin ruwan.

Lumshe idanu yayi yana kallon ikon Allah yadda ruwa suka taso sukayo kansu.

Page 2

"Nan danan aka fara fidda kana nan jiragen ruwa, kan kace mey har ruwan sunyo Kansu."

"Cikin gaggawa kowa yake fadawa karamin jirgin ruwan, harzai fada jirgin ko mey yatuna ohoR yakoma da gudu da baya yana zuwa tsakinyan jirgin yatsaya yana dube dube."

Can ya hango Dan karamin dan kuikuyo dasauri yadakkoshi yajefa Cikin ruwa.

Daidai wannan yarinya tasake fitowa ta tura karen da hannun ta wurin jirgi kafin takarasa gun

saurayi jirgin har ya nutse tare dashi.

Cikin tashin hankali takoma cikin ruwan tanata duba inda zata ganshi amma inah bata

ganshiba

jirgin yana nutsewa yafara kokarin yin iyo amma ina ya kasa Dan bakaramin ruwa banee

"Jikinsane ya sake ya tafi can kasan ruwan saura kadan, tariko hannunshi tayi sama da shi"

Duk Abunnan da ake sarauniya fauza na kallonsu amadubin tsafinta

Bakin ruwa takawoshi amma ba numfashi atattare dashi cikin razana tafara danna kirjinshi

Page. 3

Amma inah ko alamar rai babu nandannan tasaka bakinta anashi tana jawo ruwanda yasha

tanayi tana danna kirjinshi amma baitashiba

Cire bakinta tayi anashi tafara danna mishi kirshi da karfin gaske tana rera waka can saiga ruwa

nafitowa ta bakinshi

Ajiyan zuciya tayi ta daga ajikinshi

Ahankali yake jiyo sautin wakar da take rerawa tare da kokarin bude idanun amma bishi bishi

yake ganinta

Baikarasa bude idanuba yaga ta fada ruwa nan sojojin da ke nemansa suka karaso gareshi

suna dagashi suka tafi dashi tasu masarautar

Koda takoma hannunta rike da agogon hannunshi murmushi tayi

"""FAHEEMA!!!"""

Naji ankira abayanta wata matace matashiya

bazasu wuce sa'a gudaba saidai ita faheema tafita koma daga halittar fuska harta jiki mah

"Juyowa faheema tayi tace ""ya akayi mey ya kawoki nan ya akayi kikasan nan wurin"" ta"

tambayeta cikin alamar tuhuma.

"""Faheema wannan abun dakike shirin aikatawa kuskurene ya za'ayi kiso wannan mutum wanda"

"ba rayuwa iri daya kukeba?"""

"""Taya zai iya rayuwa cikin ruwa faheema kinsan ambawa yarima khalil ke baikonku duka wata"

"daya ne saura"""

"""Sanin kankine khalil bashida imani zai iya yin komai akanki zaishiga rayuwar mutuminda"

"baimasan da muba"""

"Ahasale faheema tayo kan Abaya, wuyanta takamo amugun hasale,"

"""Karki sake dangantani da wannan shedanin mutum har kike kokarin danganta wanda nake so"

"fiye da rayuwata dashi"" Takarasa a tsawace"

Abaya na kokarin kwatar kanta amma ina takasa cikin mawuyacin hali ta fizge agogon hannun

faheema

Bata ankaraba tajita kasa timmmm aguje ta tashi tareda sake agogon tayi fuuuuu ta wuce Dan

wlh inta tsaya faheema zata kashe ta kan maganar

Sarauniya fauza dariya ta sheke tareda buga wani table dake kusa da ita

"""Faheema kinyi kuskure babba arayuwarki tason wani mutum ba dana khalil ba saikin"

"gwammace baki taba sanintaba"" tare da kara shekewa da firgitacciyar dariya"

Page. 4

Zama faheema tayi tare da rungume agogon kamar ta rungume mai agogon lol@

Tunani take ya zatayi itama kanta tasan tadibo abu mai wahalar gaske sbd koda kowa zai

amince bata tunanin mahaifinta wato sarki zai amince

Yazatayi da matsananciyar soyayyar da ta tsinci kanta aciki

"""YAZANYI! YAZANYI!! YAZANYI!!!"" Takarasa cikin rauni inama mahaifiyata tana kusa nasan ita kadai zata fahimci halinda nake ciki"

Tare da fashewa da kuka koda zan rasa rayuwata sai na rayu dakai

"""Zaki rayu da gawa dai inhar ina numfashi faheema ke tawace"" ya karasa tare da jawo gashin"

kanta da karfin gaske kokarin kwatar kanta take sbd azaba amma ina ko jijjigi hannunshi bayayi janta yake Tana turjewa shiko saikara janta yake.

NIKO NACE SAIKACE ABIN DOLE ANCE BA'AYI BAKA KYALETA LOL@ toko dai wani abu

yarima khalil yakeso wurin sarauniya faheema

Share & comment pls


'Writing by aishaalkali

Muhadu a page 5 muji yazata kaya

shin mey yarima yakeso wurin sarauniya faheema? wacecec sarauniya faheena ?waye yarima faheem? shin faheem yanason faheema ?

Sarauniya fauza menene kudurinda kan fahima ?

Cakwakiya

Soyayya

Bandariya

Kiyayya

Mugunta

Izza

Tausayi

Tare da tsantsan nadama kudai kubiyomu muji yaxata kaya taku har kullum eshaalkali. {

water gurl }.

Idan bakuyi comment da sharing ba Zan cigaba da rubutu ba gaskiya
'

x AISHAALKALI PALACE

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DPpBhXyzIVKLbDQwVsQJX

Typingg

Water gurl v

Yarinya ruwa

Page5&6

Jan hannunta yake da karfi kamar yasamu gwarzon namiji kamar shi

Bai tsaya ko inaba sai cikin dakinshi da shikadai yasan da zamanshi cikin masarautar tasu

Duk wannan abun dayake faheema ta dade da sumewa sbd matsananciyar azaba agogon ta na

makale da ita.

"Hankadata yayi ""sai inga wanda ya isa zuwa ya fitar dake balle harki kara ganin wancan"

"mummunan mutumen"""

Sai asannan faheema tadawo cikin hayyacinta zatayi magana taci ta kasa kokarin magana

amma inah abin da bazai yuyuba sbd

Yaciri kashin kanta yayi tsafi yacire murya sbd kada tayi yunkurin kiran mahaifinta

Kuka take iya karfinta amma ba halin magana shiko sai kallon Lip's dinta yake. Allah yasani

komi faheema tayi tana burgeshi

Shidai yana sonta koma mey tayi mishi

Yarima

Yarima khalil dane ga sarauniya fauza matar sarki wato mahaifi ga faheema

Mahaifiyar faheema tarasu faheema nada shekara 10 aduniya

Alokacin ita kuma sarauniya fauza takashe mijinta da hannunta khalil yanada shekara 16

Sarauniya fauxa takasance rikakkiyar masafiyarda ta amshi sunanta wani lokacin ita kanta saita sauya halitta

Taje ta holewarta da bayin masarauta maza

Ana haka mijinta ya kalu balanceta kan abinda take tabari kodon yaronsu ya samu Inga tacciyar rayuwa amma ina idanunta sun makance sai take gani kamar yanaso ya karbe dantane

awurinta

Cikin Daren ranar mahaifin khalil ya mutu batare da ya shura ba farin ciki wurin fauza bako

karami ba alokacin khalil yana wurin kakarshi acan yake rayuwa

Mutuwar mahaifinshi sarauniya fauza tasamu damar karbarshi awurin kakanninshi

Shima baisoba amma haka fauza ta tsafe dannnata sbd kada yayi gardama

Ahaka khalil yafara ganin abubuwan da mahaifiyarshi take saiya fara sha'awa tayi farin ciki

sosai koba komai ynx tanada magaji

Wannan kenan bangaren sarauniya fauza da yarima khalil

Page 7&8

Sarkin ashib sarkine mai cikakken iko da karfin mulki izza sarauta cikin jinin jikinshi take sbd ta

gadoce

Sarki ashib mahaifine ga sarauniya faheema mai jiran gado mahaifiyar ta itace kadai mata ga sarki

Auren soyayya sukayi kuma dama shi sarki bayada sha'awar mata barkatai soda yawa ana

kawo mishi yaran sarakai Dan ya aura amma yace matarshi zainab ta isheshi

ana haka sarauniya zainab tayi shekara uku batareda ko barin wata ta taba yiba awannan lokacin mutane da dama sun yi zaton sarauniya zainab asiri tayima sarki sbd su basu dau tsafi

wani mummunan abu Ba

Hasalima duk abinda zasuyi sai anhada da tsafi kowa zai iyayin abinda yakeso amma kuma

abu dayane Sarki yafi kowa karfin tsafi shida sarauniya

Ananan hankalin kowa yatashi akan rashin haihuwar sarauniya zainab amma banda sarki ashib

bayaso yanuna rauninsa har mutane su fuskanci haka

Anan cikin wannan yanayi aka bidi sarauniya Zainab amma ba'a gantaba duk inda akesa ran

ganinta amma ina abu ya faskara hankalin sarki yayi matukar tashi nan take masarautar ta dauka kowa na tofah albarkacin bakinshi kan batan ta

Wata takwas kenan da batar sarauniya Zainab duk yanda akayi da sarki domin yakara aure

amma yace shi bazaiyyi aure ba sbd Zainab nanan kuma takusa dawowa gareshi

Haka aka saka mishi ido sarki ynx gaba daya baya zama fada baya tabuka komai amasarautar

kowa abinda yakeso yakeyi

Ranar wata litinin 1st November 2004

Sarauniya Zainab ta haifi yarta mace kyakkyawa fara tasss alokacin sarauniya zainab tana tareda mahaifiyarta wato kaka hajjo duk tsawon wannan lokacin tana tunanin halinda mijin nata yake ciki

Saida tayi arba'in sannan ita da mahaifiyarta suka fara shirin dawowa

Page9&10

Koda suka dawo masarauta sarki murna bibbiyu ga yarinyarshi ga matarshi alokacin hadda

walima akayi a masarauta

Ana haka yarinya tafara girma hankalin yaran masarauta duk yatashi sbd koda tayi shekara

takwas yarinya taxama macen asali

Wata Rana tafito daga cikin ruwa tana shan iska bakin teku ananne shikuma khalil ya fito

mugunta sbd wannan lokacin ne masu jirgin ruwa suke wucewa shikuma

Yana matukar jin dadi yimusu mugunta ananne yafara ganin sarauniya faheema tun lokacin da

idanunshi suka sauka kanta yakamu da matsananciyar soyayyarta

Water gurl by eshaalkali
'

Ita kuma tana ganin jirgin tabi yasanshi jirgin bai tsaya ko inaba sai bakin masarautar jauro

masarautace mai dinbin tarihi da al'adu ma bam banta

Faheema kidawo ammi nakiranki tajiyo sautin muryar abaya kwabe fuska faheema tayi tace

abaya ganinan

Nan ta fada cikin ruwan bata tsaya ko inaba sai wurin mahaifiyarta

Abaya diyar kawar sarauniya Zainab ce wato indo tarasune wurin haihuwar abaya kuma

mahaifinta ya mutu tun indo nada cikin abaya

Haka yasa sarauniya Zainab ta karbi abaya ta hada da yar ta take kulawa dasu atare kamar yan

biyu

Wani abin mamaki tunda aka haifi faheema sarauniya Zainab bata kara koda barin wata bane

Tunda khlil yaga faheema yakoma yasanar da mahaifiyarshi dama abinda fauza ke jira kenan

Taku har kullum eshaalkali

KUBIYONI DOMIN KUJI YAZATA KAYA

Share &comment idan ba comment zandaina posting gaskiya

Water gurl v

Writing by aisha alkali
'[Typingg

Water gurl v

Yarinya ruwa

Page11&12

Alokacin da khalil ya fadama mahaifiyar shi cewa faheema yakeso ya aura bangaren mahaifiyar faheema tana yawan mafarkin khalil da mahaifiyar shi tayi alkawarin indai tana raye

faheema bazata taba auran khalil ba koda kuwa tana sonshi

Fauza tayi bincike iya bincike amma abun yaci tura sbd haka ta yanke shawarar kawar da

sarauniya Zainab aduniya sai ta maye gurbinta kunga ta jefi tsuntsu biyu da dutse daya

Na farko zata zama sarauniya mai karfin iko sannan zata cika burin mafi soyuwan dannata

haka sarauniya fauza tayi ta gwagwarmaya har tasamu nasarar raba sarauniya Zainab da duniya alokacin faheema nada shekara 10 aduniya tayi kuka iya kuka itada mahaifinta dama kakanninta

Wannan kenan...

Cigaban labari

Haka yaci gaba da azabtar da gimbiya faheema tun mahaifinta baya nemanta har hankalinshi

yatashi wata kwarya yadauko wacce shi kadai yasan da ita

"""FAHEEMA!"""

ya kira aiko saiga faheema cikin kwarya daure awani wajen hankali tashe ya mike tsaye yana

mamakin wanene yakeda ikon kama gimbiya har yayi mata irin wannan daurin

Bangaren faheem.

Ya takurama mahaifi da mahaifiyarsa kan sai annemo mishi yarinyar da ta ceci rayuwarshi ba

neman da ba'ayiba amma babu lvr

Shiko ya dau alwashin zai jirata koda tsawon rayuwa ce sbd yanaji ajikinshi cewa zata dawo

nesa ko kusa

Haka duk lokacin da

Ya kwanta bacci saiyayi mafarkin tana kiranshi yataimaketa wani wajee mai hadarin gaske abin na damunshi amma ba yanda ya iya sbd shima yasan mafarki ba gaskiya bane

page13&14

Sarki ashib ranshi yayi mummuna baci alokacin da yagane da sa hannun Dan matarshi wato

surukinshi awurin azabtar da yar shi daya tilo

Iska kawai mahaifinta ya hura saigashi daurin da akayi mata ya warware jin haka yasata

kunkura zatayi kuwa amma saita kasa

Nan mahaifinta ya gane ancire mata magana haka ya koma hura wani iskan saigashi ta furta

"""ABIEE"" cikin wahaltacciyar muryar ta data dishe sbd wahala"

Nan abaya ta bayyana agaban ta tana kuka itama kamar itace aka daure faheema bakijin

magana na gaya miki kicire wannan mutumin acikin rayuwarki amma taurin kai ya hanaki

Shikenan tunda haka kika zabama rayuwarki faheema abaya tafada tare da juyawa zata bar wurin

"""ABAYA"" taji ankirata da sanyayyiyar murya idanu ta runtse tanajin wani zafi na ratsa ko wani"

loko na jikinta...

ba yawa kuyi hkr wlh yau banida charge shiyasa amma in sha Allah zanyi Post da dare amma

gaskiya banyi alkawariba.

Water gurl v

Writing by Aisha alkali
'

More comment more updatesTypingg

{Water gurl v }

Yarinya ruwa

"""Page15&16"""

"""Abaya kinsa wanene khalil kinfi kowa sani abaya kina tunanin idan na amince da khalil anya banyi wauta ba kina ganin yadda yake lalata yaran mutane kazama mai lpy marar lpy duk"

"kusantarsu yake haka kike tunanin khalil zai iya canjawa bayan aurenmu??"""

"Numfashi abaya ta fesar ""faheema ki gane Dakata malama ynx dubamin ina khalil yake"""

Tafin hannunta tabude takira sunan khalil nan khalil ya bayyanan yanata sheke ayarshi da yammata ba daya ba ba biyu ba

"Kauda fuska sukayi baki daya ""ni babban abinda yake batamin rai wai ace sarauniya fauza ita ke kaimishi bayi kuma wai sai wacce tayi mishi wlh bazan iya zabama yarana wannan fasikin"

"amatsayin uba garesuba "";"

"""Hakane amma faheema"""

"""Amma faheema mey?"" takatseta ta hanyar mayar mata tambaya!"

"""Kinsan abinda khalil yace zai aikata lalle zai aikata sannan duk abinda kikeyi mahaifiyarsa"

"naganinki"""

"""Taya take ganina Abaya""?"

"""Wlh duk abinnan damuke tana gani kuma tana jinmmu"""

Wani abu Abaya ta ciro daga jikinta kamar sarka tasaka mata awuya indai wannan abun yana

tare dake bazata sake ganin motsinkiba...

"""page17&18"""

Faheem ne zaune bakin teku yana jefa dutse aruwa yana rerawaka. aduk lokacinda ya rufe

idanunshi yana ganin bishi bishin fuskar ta !!

Saidai har ynx ya kasa mantawa da ita abu daya yake wanda yake rage masa kewa shine rera

wakarda ya jiya abakinta .

"zaune take gefen mahaifinta fada yake mata sosai itadai sai hakuri take bashi ""FAHEEMA!!""!"

yakirata da kakkausar murya !!

"""Nan da wata daya zan daura aurenki da khalil"""

Maganar mahaifinta haka tajita akunnenta kamar saukar aradu

"""Kwarai kuwa daki shirya da karki shirya duk dayane amma nariga na yanke hukunci"""

A wannan lokacin faheema kasa tabuka komai tayi sbd wata matsananciyar faduwar gaba sunan Allah take maimaitawa duk da batasan mey take cewaba

KO ita abakin faheem taji lokacinda yafara bude idanunshi!

Koba komai tasamu natsuwa ta hanyar ambatan Allah nda takeyi

Shuru tayi tacigaba da sauraren mahaifinta yana bata umarni duk abinda yace bata cewa a'a;

Haka gaban faheem ya keta tsinkewa baisan dalili ba yanaji ajikinsbi wani abu zai faru saidai baisan komai akan haka ba sbd haka yabarwa Allah komai shidai nashi addu'a da zubama

sarautar Allah ido!!

"""SBD koshi wani lokacn yana mamakin irin sonda yakema wacce baisan wace irin halitta bace"

dan ynx yadaina yimata kallon mutum;

lol faheem ashe kanada saura har ynx baka shirya tunkarar komaiba kenan...!

"""Page19&20 """

Tashi tayi jiki ba kwari tatafi turakarta

Bangaren khalil kuwa sarauniya fauza ce take mishi barka kuma bangare daya tana mamakin yanda akayi ta daina ganin faheema gaba daya so dayawa takan matsa amma sai taga kamar tukunyar tsafin zata fashe inta cigaba .......

"""MASARAUTAR SARKI ABDURRAHAMAN MASARUTACE TA ADDININ MULUNCI DA"

"MANYAN MALAMAI MAGADA ANNANBAWA"" sarki abdurrahaman mahaifine ga faheem su biyu Allah yawadata wa iyayensu faheem shine babba sai fahad da yake karami kuma auta"

agurin mahaifansu ;

Maryam itace mahaifiyar su faheem maryam macece mai rauni ta gefen iyalanta bata son wargi ko raini haka yasa bata fiye shiga harkar sarautaba sbd macece da batason rigima ko tashin hankali tanason duk abinda yaranta keso duk da haka bata bari tarbiyar yaranta ta lalace ba

sbd tanaso suma su rabauta a duniya da lahirarsu;

Takan zaunar dasu tayi musu nasiha ta nuna musu abinda yadace duk dako sunsani haka

baya hanata kara yimusu hasihar..

Sam faheem ya tashi ne da dabi'ar mahaifiyarshi ta rashin son mulki kuma shine babban dan sarki amma bayason ko zancen mulki ayi mishi koda ya girma saiya nuna shi matukin jirgin

ruwa yakeso yazama !

Saiya kasance dashi ake zuwa dauko kaya daga wata kasar zuwa wata acikin jirgin ruwa

kaninshi kuma yana makaranta alokacin....

shin yazata kaya kuna ganin faheema zata auri khalil ..?

Shin faheem zai kara haduwa da faheema kuwa...?

Sainaji ra'ayinku a comment section zamu cigaba ...

Water gurl by aishaalkali
'

bari muji yazata kaya shin comment section zaiyi zafi koko amma bari mugani dai hausawa nacewa gani ya kori ji ...!Typingg

{Wate gurl v } Yarinya ruwa

08145116412

Page21&22

Faheem ne kwance bayada lpy sosai komai sai anyi mishi mahaifiyarshi ce zaune gefen shi

tausayin dannata take Dan atunaninta faheem aljanace yake dakon so baisaniba

Kwance take saman wani dutse zuciyarta harbawa take da sauri sauri ...

Hawayene kwance a gefen idanunta tunanin ynx mecece mafaita take... Sbd koda zata mutu bazata taba bari aurenta da khalil ya kasanceba!!!

Kuka take sosai sosai tarasa wa zata kaiwa kukanta itadai zuciyarta bata taba tunanin zata iya

zama da khalil balle har takaiga rayuwar aure!

"""Jikinshi rawa kawai yake zazzabi mai zafi na kara saukarmishi Hakoranshi da haddewa da junansu"

Abaya ce tazo wurin da faheema take jiki asanyaye!

"""Faheema taurin kanki yajefa wanda baijiba bai ganiba a Tashin hankali!!!"""

Page23&24

"Faheema ce takara fashewa da kuka ""Abaya wlh nasani sarauniya fauza tanaso ta hallaka min"

"masoyi wlh wlh idan har haka tafaru bazan taba raga mataba"""

"""Koda hakan yana nufin yankewar numfashina""."

"""Faheema haka baxata taba faruwaba ..."

"Ynx inada shawara kinga faheema kekadai zaki iya yima faheem magani sbd asirine mai matukar hatsari ko yaushe zai iya taba rayuwarshi baki daya """

"""Inajinki Abaya kitaimakeni kekadai nasan zaki samomin mafita!!!"""

"Ajiyar zuciya abaya tayi ""Faheema zan kaiki har wurin masoyinki amma!!!!"""

"""Amma mey Abaya? hakan bazata taba yuyuwaba sbd mahaifina yakarbe karfin ikon da nake dashi balle har infita batare da yasaniba """

"""Faheema zan taimake ki banida wanda nakeso bana tunanin zansamo amma ke kinada wanda"

"kikeso faheema zan fitar dake bazaki taba dawowaba har abada indai ina raye""!!"

"""Abaya tayaya wai kinsan sarai bazai yuyuba tare da mikewa da niyar barin wurin!;"

"Faheema zan sauya nadawo kamarki zan karbi auren khalil ni zan aureshi!!!!"""

"Juyowa faheema tayi hankali tashe ""Abaya kina cikin hankalinki kuwa kinsan wanene khalil!!!"""

"""Faheema wannan itace hanyarda zan sakama sarauniya Zainab abinda tamin arayuwa itace"

"uwa kuma uba agurina!!!"""

"""Abaya karkiyi haka!"" bata karasa bude Bakiba taga abaya narikedewa tana komawa siffar"

faheema baki bude faheema ke kallon abaya

Sbd har ynx takasa yadda da abinda idanunta ke ganiba bata ankaraba tajita saman ruwa......

Kumatso muji yazata kaya

Abaya zata iya zama da khalil??? shin fauza da khalil bazasu gane ba faheema bace??? Faheem zai warke??? Faheema kuwa ya rayuwa zata yi da ita????

WRITING BY AISHAALKALI
'

COMMENT AND SHARE Typingg

{WATER GURL  }

Yarinya ruwa

WRITTEN BY AISHAALKALI 08145116412

Page23&25

Dube-dube take nan ta hango wata kofa abayan masarautar tafiya take da kyar! Bakomai

ajikinta sai hakin ruwa dasuke kare jikinsu!!!

ABAYA komawa tayi wurin zaman faheema ta zauna tunani take sosai taji an fizgota fadawa

jikin khalil tayi ! Ai nagaya miki baki da wani miji afadin duniya saini tunda wancan na kwance bashida wata mamora dolenki ki amince Dani.

"""Sakinta yayi sannan ki fitarda abaya acikin rayuwarki inba hakaba bazaki taba samun"

kwanciyar hankali agurina

"""Dariya takece da ita tsaye yy yana mamakin baitaba ganin faheema na dariyaba kodai wani abu take shiryawa tambayarda yakewa kanshi cikin ransbi..? LOL ashe ko gaba da gabanta"

muje zuwa sarauniya abaya@

Wace abaya kake magana abayadda kadade da kora arayuwarmu waimey tatsaremaka ne

naga abaya bata mgnrka to menene dalilin korarta amasarautarmu!!

"""Girgiza kanshi yayi shidai Allah yasani baisan ya kori abayaba amma ai haka yafi mishi"

alkhairi koba komai dole faheema ta zauna dashi komey yakeyi!!!

"""Koda takarasa sai asannan ta fahimci ashe window ce tabata take can saitaga tabude fahad ne"

yabude!!!

"""Arazane yakoma baya Dan harga Allah tunaninshi aljanace baya yaketa matsawa ..."" itako sai binshi da kallo take.."

Timmmmmm!!!!

Taji faduwar abu saurin rufe kunnuwanta tayi sbd su basu saba da kara ba hasalima ba kara Dan ba wani abu mai kara garesuba!

"""Shurun datajine yasa tabude idanunta aiko ashe fahad ne ya wuntsila bayan kujera kokarin"

tashi yake amma yakasa!!!!!

Page27&28

"""Hawowa ta tagar tayi ahankali takaraso wurin fahad hannu tamika mishi bayada zabi kuma"

yanaso yasan aljanace KO mutum;!

"""Mika hannun shi yayi yaji takama shidai to wannan dai mutum ceh amma mey tazoyi dakin"

faheem shidai mamaki ya isheshi;!

SUNANA FAHEEMA!!!!!!

"""SAUKAR MURYARTA AKUNNEN FAHEEM SAIDA JIKINSHI YA GIRGIZA"""

"""Abin mamaki kinga wannan yayanane haka yake koda yaushe baya iya motsawa AmmA"

GASHI KINAYIN MAGANA YANA MOTSAWA!!!!

"""murmushi faheema tayi aranta masoyi yaji Masoyinshi aidole ya motsa aranta take wannna"

zance!!

"""Fahad ne yajuya yake kan wardrobe din faheem yaciro rigar faheem mai tsawo kusa gareta ya"

matso ya yafa mata rigar yace oya gyara rigar!!

"""Duk da bata iyaba amma haka take kiciniyar gyarawa gane haka yasa fahad matsowa ya gyara"

mata amma duk d haka baibari yataba taba !!

"""Fita yayi yasanrma iyayensu;"

Matsowa tayi akan gado inda faheem yake yana jinsu duk abinda suke har muryarta dayaji bai mantaba abinda yakara razanashi sunan ta dayaji tafada dabazai taba mantawa dashiba sbd koda

"""Koda akakira yafara bude idanunshi kuma da karfi aka kira sunan nata haka ysa yagane"

"sunanta kenan"""

"""Kukan zuci yake yanaso yajuya ya ganta amma ina yakasa! Isowarta tazauna tana kare masa"

kallo ashe kyakkyawane tafada afili hakan yasa yajita .....

"""Kokarin taba fuskarshi take amma sai taga yawani kwabe fuska murmushi kawai tayi tare da cewa masoyi akwai rigima shima kanshi saida ya murmusa Dan yadda tayi maganar a"

shagwabe tayita.....

"""Kabari nashafa fuskarka mana ko kana tunanin faheema mai cutarwa ce agareka tayi maganar"

a raunace hakan yasa yayi ajiyar zuciya....

"""Hannunta ta daura a fuskarshi daga saman kanshi take shafawa har zuwa gemunshi shiko yarufe idonshi abu take karantawa tana gamawa tace ashema wannan masoyin raggone"

atunaninta a zuci tayi zancen....

"""Shiko kamar saukar aradu yaji da yaji tace mishi raggo aiko da karfin tsiya yamike baimasan"

yamikeba wurinta yanufa gadan-gadan ita kam bata san komai na gidan ba balle ta arce!!!!

page 29&30

"""Kanta ya damka haka yasa tayi gigitacciyar kara tana kokarin kwatar kanta amma takasa shiko"

murmushin mugunta yayi wannan dakike gani ba ragon namiji bane .....

"""Kallonta yake na kurilla amma ya sassauta rikon da yayi mata wayace kisaka min kaya"

ashagwabe tace Dan Allah kayi hkr wanine yabani yace insaka kaga zamma cire maka abunka ynx tareda kokarin balle ma ballan rigar!!!!!!

JUMA'AT MUBARAK TO ALL MUSLIM UMMA@.

Wannan kenan

taku har kullum aisha alkali {oum faheem}
'

COMMENT AND SHARE PLS

Follow this link to join my WhatsApp group:

https://chat.whatsapp.com/DPpBhXyzIVKLbDQwVsQJXz

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DPpBhXyzIVKLbDQwVsQJXzTypingg
'

{WATER GURL  }

Yarinya ruwa

WRITTEN BY AISHAALKALI 08145116412

Page23&25

"""Dube-dube take nan ta hango wata kofa abayan masarautar tafiya take da kyar! Bakomai"

ajikinta sai hakin ruwa dasuke kare jikinsu!!!

"""ABAYA komawa tayi wurin zaman faheema ta zauna tunani take sosai taji an fizgota fadawa jikin khalil tayi ! Ai nagaya miki baki da wani miji afadin duniya saini tunda wancan na kwance"

bashida wata mamora dolenki ki amince Dani.

"""Sakinta yayi sannan ki fitarda abaya acikin rayuwarki inba hakaba bazaki taba samun"

kwanciyar hankali agurina

"""Dariya takece da ita tsaye yy yana mamakin baitaba ganin faheema na dariyaba kodai wani"

abu take shiryawa tambayarda yakewa kanshi cikin ransbi..? LOL ashe ko gaba da gabanta muje zuwa sarauniya abaya@

Wace abaya kake magana abayadda kadade da kora arayuwarmu waimey tatsaremaka ne

naga abaya bata mgnrka to menene dalilin korarta amasarautarmu!!

"""Girgiza kanshi yayi shidai Allah yasani baisan ya kori abayaba amma ai haka yafi mishi"

alkhairi koba komai dole faheema ta zauna dashi komey yakeyi!!!

"""Koda takarasa sai asannan ta fahimci ashe window ce tabata take can saitaga tabude fahad ne"

yabude!!!

"""Arazane yakoma baya Dan harga Allah tunaninshi aljanace baya yaketa matsawa ..."" itako sai binshi da kallo take.."

Timmmmmm!!!!

Taji faduwar abu saurin rufe kunnuwanta tayi sbd su basu saba da kara ba hasalima ba kara Dan ba wani abu mai kara garesuba!

"""Shurun datajine yasa tabude idanunta aiko ashe fahad ne ya wuntsila bayan kujera kokarin"

tashi yake amma yakasa!!!!!

Page27&28

"""Hawowa ta tagar tayi ahankali takaraso wurin fahad hannu tamika mishi bayada zabi kuma"

yanaso yasan aljanace KO mutum;!

"""Mika hannun shi yayi yaji takama shidai to wannan dai mutum ceh amma mey tazoyi dakin"

faheem shidai mamaki ya isheshi;!

SUNANA FAHEEMA!!!!!!

"""SAUKAR MURYARTA AKUNNEN FAHEEM SAIDA JIKINSHI YA GIRGIZA"""

"""Abin mamaki kinga wannan yayanane haka yake koda yaushe baya iya motsawa AmmA"

GASHI KINAYIN MAGANA YANA MOTSAWA!!!!

"""murmushi faheema tayi aranta masoyi yaji Masoyinshi aidole ya motsa aranta take wannna"

zance!!

"""Fahad ne yajuya yake kan wardrobe din faheem yaciro rigar faheem mai tsawo kusa gareta ya"

matso ya yafa mata rigar yace oya gyara rigar!!

"""Duk da bata iyaba amma haka take kiciniyar gyarawa gane haka yasa fahad matsowa ya gyara"

mata amma duk d haka baibari yataba taba !!

"""Fita yayi yasanrma iyayensu;"

Matsowa tayi akan gado inda faheem yake yana jinsu duk abinda suke har muryarta dayaji bai mantaba abinda yakara razanashi sunan ta dayaji tafada dabazai taba mantawa dashiba sbd

koda

"""Koda akakira yafara bude idanunshi kuma da karfi aka kira sunan nata haka ysa yagane"

"sunanta kenan"""

"""Kukan zuci yake yanaso yajuya ya ganta amma ina yakasa! Isowarta tazauna tana kare masa"

kallo ashe kyakkyawane tafada afili hakan yasa yajita .....

"""Kokarin taba fuskarshi take amma sai taga yawani kwabe fuska murmushi kawai tayi tare da cewa masoyi akwai rigima shima kanshi saida ya murmusa Dan yadda tayi maganar a"

shagwabe tayita.....

"""Kabari nashafa fuskarka mana ko

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment