You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nace kafitarda hannuka shine mukyale iyayen Yara suyi hukuncin dasukaga yadace dayaransu mude kawai shawara ce tamu da addu,a..hakane shiyasa tunfari bance komaiba sabida naji faruk nazance shiga gazali.shikenan to Allah yashige Mana gaba..ameen duk suka amsa atare kana akayi addu,a kowa yakama gabansa.

Alhj.gazali kuwa D'a nega saudatu da gambo.


*Mekaratu sefa kabi labarin,nan tiriyan2 sa,annan zaka fahimta karkuga inabayyana muku wasu sunaye daga baya kuyi tunanin zandabirtakune a,a nayihakanne dankugane sosai domin inbayya namuku subaki d'aya zaku mantasu kamin akai gamatakin dazasu taka tasu rawar shiyasa se lokacin amfanin mutun yayi zanbayyanashi Inna baku labarinsa Sena bayyana muku koshi waye inafatar kunfahimta*


Alhj.Isham ne kejaune perlon kakarsa wato hajje shida mahai fiyarsa da kanwarta. tanacika tana batsewa.magana tafarayi cikinfushi

"Kanaji kamayar da,ita d'in Amma banyarda kasaurara mataba dededa kwayar zarrane karka yadda tasake acikin gidannan.tunda subasada mutunci Wai hadda Yaya buhari fa hardafad'an Wai hajje batada tunani yanzu tatsufa.ko ubanwaye yagaya Masa batada tunani oho.


Car ubannan nicema banida tunani aikozezo yasameni mutumin banza mutumin wofi Wanda besan Ina kemasa zafiba yafiso yahad'a Kai dasu ayita cusguna muku zanyi maganinsu ai tunda bani nahaifeshiba Kuma yayunku sunfi shi laifima tunda dukkan abunda sukace shida wacan daya tsufa besan yatsufaba yatura yaro saudiya dasunan karatu Amma Allah kad'ai yasan abunda yake aikatawa acan d'in Amma yazo yasaka muku Yara agaba duk abunda yashimfida bame tsallakawa.

Ikon Allah kuji dattijuwar tsofuwa waida zagi🤔🤔

Sema naje nasami uwar tasa naji ko wani asirin sukamuku suyi gaggar karyashi Dan bazan yardaba


Gwaggo saudatu ceta karb'e zancen dacewa "kyalesu kawai hajje Nima aizanyi maganinsu Dan bazanbi umurninsuba dansuga Allah bebani Yara dayawaba shiyasa sukeso Yan jikokin surabani dasu yadda sunka kwace mahaifinsu seyadda sukace yakeyi dudda zamansa shikad'ai besa suka Bari naji sanyinsaba.

Danhaka Niko senaga merabani da jikokina dasuke cewa arabamusu makwanci dagamu harsu har yaran namu damukayi kwanci wuri d'aya miyafaru damu balesu Kuma Yara uwa, d'aya,uba d'aya Dan mugun sharri garsubarsu naji sanyi bara su bullo da wanna.

"Hakane saudatu aizamu nuna musu Basu isaba Kuma karki soma raba musu wurin kwanciya tunda aihakan bawani abubane shinwaima tsaya da Aina suke ne? Adaki d'aya kikabasu kokuwa?

A,a wlh kowama da dakinsa wani lokacinne in mansura taje yafad'a Mata karatu indare yayi setayi kwanciyarta acan shinefa abun rigimar.

Humm tobarakiji yanzu Basu bedroom d'aya Kinga basetaje koyon karatuba sesuyi abunsu anan insuka Gama se suyi kwanciyarsu koya Kika gani?

Hakane yar uwa hakan za,ayi wlh Senaga karshen Isa da felek'e cewa yad'auke yaranshi.tafawa sukayi suna shewa uwarsu namara masu baya yayinda suke k'ara zuga isham akan matarsa.

Semuce Allah yakyauta


Komawa gida isham yayi da,abubuwa dayawa aransa.koda yashigo gidan zulaihat na zaune parlo itada yaranta Y'an kimanin shekaru 18 & 15 siddik'a da nabila se nabil d'an shekara 24


Dama tunlokacin da safiyya tace seya saketa tanan gidan ba,inda taje acewarta anan zatayi idda

Shigowa yayi pelon Yana shuri da tubalanye Dake ajiye aperlon domin da,akawai kwanuka kowani Abu shizeyi shuri dashi shine sallah marsa

Jiyowa sukayi Baki d'ayansu suna dubansa Amma Banda nabil dayayi Kamar besan da zamansaba.tafiya yafarayi zuwa pert d'in shi shiyasa duk sukacigaba da kallan dasukeyi na tashar BBC Hausa.suna cikin kallan sukaji abu rassss,rass, guffff,gigigif.agigice yukajiyo Aiko sukazabura sunafad'an.....




________


Wannan novel nakud'ine duk,Wanda yakesan spc group Wanda yabiya IZZAR MULKI to #300 zebiya vip Kuma #200

Inkuma bakibiya IZZAR MULKI ba to spc #500 vip #300 zakibiya

Inkuma complete kikeso lokaci d'aya to #500 Zaki biya

Kuma gabaki d'aya tawannan nomber *08062979421*





Autar alheri.......✍️✍️

*WAYE MIJINA ???*


By Yasmeen Ahmad


(🥰 Autar alheri🥰)


*ALHERI WRITERS ASSO*

A*W.A


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap


Free page

Page 7 & 8


*Wannan novel na kud'i ne kokinsaya karkifitarmin da,abuna pls lokacina nab'ata da basirata nayi amfani kud'i nasaka nasiya wayana narok'eki da giman Allah karki fitarmin da abuna.kuma yanda nasaka kud'in kayana inkinji Zaki iya kisaya kisaya ikinji bazaki iyaba Babu Dole banyi Dan kekadaiba sabida haka bandogara garekiba kobaki sayaba dubunki sunsiya Adena bina PC anacemun kud'in danasaka sunyi waya ko,ace nayi ragi bazanyiba nafad'a inzaki iya Saya ayanda basakato inbazaki iyaba kihak'ura domin banason k'orafi ngd sosai* 🙏🙏


___sunafad'in munshiga ukku dady Dan Allah kayi hak'uri kadena karka jiwa kanka ciwo.

Alhj.isham ne ketarwatsa dining table da kayan abuncin Dake kai.Yana masifa kamar yaci Babu..bade kinsa anciwa hajiya mutinciba sabida ke to shikenan namayar Dake Amma kisa aranki.zakiyi zaman kuncine da nadama. zakiyi zaman kur,kuku banza jahila dak'ik'iya k'azama kawai

Kuma bara kiji karkisake kitab'amin kayan abunci kejecan kenemi abunda zakici kisani komai nawa kadakiyi anfanidashi.."to seme Dan batayi amfani dakayankaba cewa akayi seta zauna gidanka zatayi rayuwa ba,a... bek'arasaba yaji saukar tagwayen maruk'a tasssss,tasssss


Juyawa yayi dak'arfi Yana huci ganin mahaifiyar tashi ce tamareshi yasa yafice dasauri..kiransa hajiya zulaihat keyi tana kuka Amma kowaigowa beyiba.

Juyawa tayi ga mijin nata tanafad'in "shikenan alhj.badamu yanda kace hakan za,ayi insha Allah bazaka sameni dasab'awa umurninkaba insha Allah ngd sosai Allah yabar k'auna.tana kaiwanan tawuce tad'auko tsintsiya da mofer tashiga gyara inda yafasa Mata Kaya..tasowa siddik'a tayi tana kuka takarb'i tsintsiyar. Nabila ma karb'ar mofern tayi suka gyarawa mamar tasu kana suka bibayanta Dan tuni ta haura bedroom dinta.

Shiko alhj.isham Yana tsayin shi Yana hara,rarsu.seda sukab'acewa ganinsa kana yayi k'wafa yakoma pert d'insa.

Koda su siddik'a suka shiga bedroom d'inta basuga komaiba na,alamar b'acin Rai atareda,ita zamasukayi kusanta zasu fara magana tadakatardasu tahanyar fad'in kutashi kuyi sallah Yan albarka lokaci yayi kunga se mufara bitarmu dawuriko.

To sukace jiki bak'wari suka nufi d'akin su bayan sunyi sallar suka dawo Nan bedroom d'inta tayi musu bitar islamiyya. Bayan sugamane suka cigaba dafira. Tun lokacin dasuka shigo basuga b'acin Rai atareda mahaifiyar tasuba suka sakijikinsu Kamar ba,abunda yafaru.

Suna cikin firar nabil yashigo haryanzu kunburi yakeyi akan abunda mahaifinshi yayiwa mahaifiyar shi Kuma agabansu."mama barka dadare."yauwa barka nabil andawo? ta,amsa Masa kamar beyimata laifiba.

Eh nadawo."inawuni bro."lpy ya,amsa atak'aice.tashi y'anmatan sukayi sukafita.domin basa Zama inde yayan nasu zeyi magana da mahaifiyarsu..seda suka fice kana hajiya zulaihat tadubi D'an nata cikin natsuwa tace"miyasa ka aikata abunda ka,aikata d'azu wa mahaifinka nabil? Shiru yayi yakasa cewa komai yana saura,rarta.bamagana nakemaba nabil.

Kiyi hak'uri mama nakasa jurewane yanda yake cinzara finki agidannan Kuma kina kyaleshi yayi Miki abunda yaga dama kidufa koranar da waccan tsohuwar tasaka yasakeki seda yamareki itama tadakeki Kuma duk kikahana muyi magana Kuma yanzu danze mayardake seya zageki Kamar cemasa,akayi inbaki zauna agidansaba mutuwa zakiyi.

Ya,Isa nabil miye ruwanka acikin matsalata da mijina wanda tare kazo kasamemu.komi yayimun Aidan ya,Isa yayi..nimatarsace yanada ikon Dani akan komai sabida haka baruwanka aciki karnak'araji ko nagani kayi,yunk'urin yimasa rashin kunya komakamancin hakan..sekace Wanda bashida illimi nabil bakasan hukuncin Wanda kesabawa iya,yensa ba a,addinance balantana rashin kunya wa mahaifi duk Wanda yabi iyayensa shene mutun mafi nasara arayuwarsa shinkanaso karasa wannan nasararne? Kuma manzon allah (S.A.W) yace kabi Allah da manzonsa kabi iyayenka inkanason tsira gobe k'iyama.shin bakaso kasamu tsira ne nabil aranar da bametsiratarda Kai face Allah da manzonsa?

Cikin kukanda sub'uce Masa yanzu yafara magana Kamar haka"inaso wlh yake mahaifiyata kigafarceni nayi kuskure zuciyana takasa jure cinzarafin da mahaifina yakemikine Amma bazan sakeba insha Allah Kuma zanje yanzu narok'i afuwarsa Dan Allah kema kiyafeni abisan sab'awa umurninki danayi..to Masha Allah nabil naji dad'i sosai wlh Allah yayi maku albarka acikin rayuwarku yakareku da kariyarsa ya tsareku daga dukkan sharrin mutun ko aljan Allah yatsaremin Al,auranku daga abunda yake ahamne atare daku Allah ya killace minku har,izuwaga halaliyarku ya Baku y'ay'an dazasu biku fiyedayadda kuke binmu.. ameen ya Allah ameen mamana ameeeeeen ngd sosai Allah yabar munake.

Hhhhhh Allah bazebarmukuniba nabil yade yimun yawancin Rai ataredaku.tashi kaje tunbe kwantaba kasamu kakwanta dawuri tunda gobene tafiyarku saudiya.wai k'arfe nawama zaku tashine? 12:pm ne. to Allah yakaimu tashikaje.
ameen ya amsa kana yayi Mata sallama yadoshi d'akin mahaifin nashi.

Shiga yayi da sallahma abakinshi.amsa masayayi bayabo bafallasa domin duk cikin y'ay'an shi yafisan nabil baya ganin lefinshi kokad'an shiyasa kod'azu dayayi Masa rashin kunya bemasa komaiba.

K'arasowa yayi yazauna Yana fad'in barka da dare fafu.yawwa barka.ya,amsa atak'yaice shirune yabiyo baya nad'an mintuna kana nabil yace "fafu Dan Allah da girmansa kayafemin abunda na,aikata d'azu wlh sharrin shed'anne Kuma nayi nadama in Allah yayarda bazam Kara makamancin hakan ba kagafarceni fafu nayi kuskure Dan alfarmar annabi.(S.A.W)

Shikenan tashi Allah yayafe Mana Baki d'aya.ameen my fafu ngd sosai.bakomai gobe k'arfe nawa zaku tashine? 12:00pm to Allah ya kaimu.amma bazansamu rakakuba sabida inada tafiya danzanyi zuwa neja State k'arfe 8:00am gawannan de inkun Isa mayi waya Allah yakaiku lpy Kuma ayi karatu nabil karkasaka Wasa acikin karatunka kodayake banida haufi akan inda zakaje Dan nasan aliyu jajir taccene akan karatunku tashi kaje Allah yayimuku albarka yafad'a Yana mik'a Masa ATM card d'in shi..karb'a yayi Yana godiya yafita.


Washe gari 8:00am alhj.isham yabar garin Jos yanufi neja State.shiko nabil kafe 9 yabar gidan bedawoba se 11:00 Koda yazo su nabila sunshirya Masa komai natafiya.

Shigowa yayi pelon megadi nabiyedashi abaya d'auke da Kaya nik'i2. tarbarsa hajiya zulaihat tayi cikin farinciki tana tambayarsa Ina zashida kayan abunci haka.murmushi kawai yayi yawuce da megadi stoo suka ajiye kayan seda baba megadi yagama kwashe kayan kaf kana nabil yazauna Yana fad'in "mama gakayan abunci Nan nasiyo maki karki sake tab'a na fafu Kamar yadda yace kiduba kiga in akwai abunda babu se,akawo kamin natashi tafiya domin yanzuma Kamal yakirani so inaso nasan abunda babune.

Shiru tayi tana kallan sa cikin had'e fuska kana tace Aina kasami kud'i? Wayabaka? Aikinmi kakeyi Wanda zakasami kud'in da zakase wannan Kaya masu yawa haka?

Duk atare takemasa tambayoyin.

Wlh Allah Mama bana kowa bane nawane jiyadana je narok'i fafu gafara shinefa yakecemin baze Sami rakaniba danzeyi tafiya zuwa neja State Amma ga ATM d'in shi naje dashi can saudiya shinefa nasiyi maki aciki tunda ai nasa yace karkiyi amfani dashi wannan Kuma niyabawa Kinga banasa bane Dan Allah Kuma karkice bakyaso inde kinaso natafi cikin farin ciki.shiru tayi tana Masa kallan tuhuma ganin hakan yasa yafito da ATM card d'in yanunamata Amma dudda hakan seda suka yita rok'onta dashi da k'anensa kana tayadda takarb'i kayan taname saka musu albarka.

12:pm flight d'insu yatashi zuwa gasa metsarki su biyarne dama Kamal,Usman,haidar,fahat,Umar,dama sune ,sa,anin juna suduka bawata tazara tsakaninsu dasu hakeem.semuce Allah ya kiyaye hanya.



Saudiya


Hakeem ne yafito cikin shirinsa yayi kyau sosai domin shigar larabawace yayi jallabiyya ce yasaka pick se farin hirami akansa da farin tabarau dan silili Kamar na likitoci se agogon farar azurfar daya saka ahannusa da farin takalmi yafito sak balarabe Masha Allah.

Zaune yake yataune leb'enshi nak'asa yanajiran Hafees domin tunsafe yakejin alamun ciwonshi nason tashi..fitowa Hafees yayi shima dashiga irinta Hakeem kutttt nace araina domin konida suka fito agabana dazan rufe idona nasake budewa bazan banbatasuba.


K'arasowa yayi Yana fad'ar lpy bro? Nothing muje kawai.fitowa sukayi ajire suka Sami iyayen nasu aperlo suna jiransu Dad naganinsu yamik'e Yana fad'ar sahiba semundawo ko bara muje Naga sora minti 30 flight d'insu yasauka.

To adawo lpy tafad'a tana kallan yaran nata domin bak'aramun kyau sukamataba addu,a take musu taneman tsari daga bakin mutane. Haseenat ce tabiyosu tana fad'ar Nima zanje bro kutsani pls.

Juyowa sukayi atare suna kallon ta.tsaye tayi tarasa wazata mannewa domin tasan Hafees kad'ai kefita da,ita Koma baya damuwa dashirmenta Amma Hakeem dunyanda take rigimarta yanatafiyarsa yabarta to yanzu gudun takeyi taje yakasance wurin Hakeem ne taje ba Hafees ba shiyasa tayi tsaye.ganin hakan yasa sukayi murmushi atare se Hakeem yamik'a Mata hannu alamar tazo shiyasatayi tunanin Hafees ne tako shek'o da gudu tana murna ahaka suka tafi Hafees na driving Hakeem nazaune gefinshi rungume da haseenat.Dad Kuma nabaya Yana waya da yayan shi alhaji Salman.

Ahaka harsuka isa.fitowa sukayi suna jiran isowar jirgin.Hakeem nad'au keda haseenat jinginawa yayi gajikin motar Yana cizon leb'enshi. Dad da Hafees nagefinshi suna mattauwa akan karatun haseenat.

Mutane kuwa se kallansu sukeyi insunkalli Hafees suka kalli Hakeem suna yaba tsantsar kyau da Kama dasukedasu.hakan yasa duk Hakeem yak'ara takura domin shi Hafees hankalinsa nawurin Dad dasuke magana.

Ko minti 5 basuyi datsayuwaba jirgin yasauka.fitowa fasinjojin sukafarayi can Sega Kamal da Usman sunfito bayansu wasu mutun 4 sukafito sa,annan haidar, Umar,nabil da Fahad suka fito atare.

Waige2 sukafarayi Amma basuga kowaba.Hakeem kuwa tunsauko warsu yagansu Amma yanayin dayake ciki yasa yakasa Bud'a Baki yakirasu.domin Koda besansuba yaga tsantsar Kama da mahaifinsa afuskar Usman da haidar.


Sund'au tsawon cokaci ahaka ganin dayayi basugansuba gakuma su Dad ma busu kula dasuba yasa yace "bro gasu acan zo muzodasu Dan Basu ganmuba.

Juyowa Hafees yayi suka nufi wurinda su Kamal ketsaye suna,nemansu.

Suko ganin matasan samarin larabawa sundumfarosu yasa sukayi tsaye suna kallansu domin duk ganin dazasuyi musu in suna vedio call da Dad batare suke ganinsunba su duk tunaninsu da mutun d'aya ne suke magana awayar.shiyasa yanzu suke mmkin gakin mutun biyu iri d'aya.

K'arasowa sukayi sunafar your welcome brother's konzo lpy? Atare sukawashe Baki suna fad'ar lpy Qalau alhmdllh my brother's suna rungume juna irin gaisuwar larabawa kenan.

Cikin farinciki ganin junansu sukarink'a gaisawa suna tambar lpyr sauran yayyen nasu.

Haseenat ce tafara kukan shagwab'a tana dira k'afafuwa.juyawa sukayi atare suna fad'ar lpy my little girl..bakubane kuka shareni su ya Hafees kawai kukasani..ayya sorry my baby girl cewar Fahad Yana d'aukar ta daga gefen Hakeem.kuma Dede Sannan suka karaso wurin Dad fad'awa sukayi jikinshi cikin farinciki sunagaidashi..ya amsa musun cikin son yaran nasu dakewar Y'an uwansa.bayan sungama gaida Dad ne Umar yace "Dad Dan Allah acikin su waye Hakeem kuwa waye Hafees domin tund'azu mukesan ban,bancesu Amma munkasa kowanne muka Kira da suna amsawa sukeyi ni wlh Allah Dad nashiga rud'ani fa..dariya sukasaki atare Amma Banda tagwayen da murmushi kawai sukayi.

To ainima baganesu nakeyiba Umar se idan sunso agenesun ne nide atunanina lokacin damukazo natsaya Muna magana da Hakeem dama asan,nanne zan,iya nunamakasu Amma yanzu sun had'e wuri d'aya sedai sufada muku dakansu.

Murmushi sukasakeyi domin ganin wato ko, ad'azun da yake magana da Hafees tunanishi Hakeem ne.haseenat ce tace nizan nunamaku su Yaya kunga ya Hakeem Nan Wannan Kuma Yaya Hafees tanuna Wanda yad'aukota d'azu amatsayin Hafees ko anan murmushi kawai sukayi .

Ganin murmushi dasukeyine yasa Dad cewa Kai Hakeem domin begansu da zancen haseenat ba.atare suka d'ago suna dubansa.

Nisawa yayi kana yace to yanzukan kuyiwa Allah kubayyana musu kanku.kugabatarda kanku wa Y'an, uwanku Dan Allah.. murmushi sukasakeyi ganin yadda Dad d'in nasu kehad'asu da Allah Dan subayyana kansu kawai.

"To shikenan Dad Hafees yafad'a kana yajuya gasu Kamal yace "my brother's nidai sunana Hafees aliyu jafar k'erau.

Nikuma Hakeem aliyu jafar k'erau Muna maku barka dazuwa k'asa metsarki.y'an,uwanmu..dariya sukayi bakid'ayansu suna kara rungume juna Dad da haseenat mmki malransu domin duk yanda suke tunani bahaka bane.

Nande dai kowa yabayya na musu kansu tahanyar fad'a musu sunayensu.

Usman ne yafara magana Kamar haka.

Nidai sunana Usman Salman jafar k'erau

Niko
Haidar Faruk jafar k'erau
Niko
Kamal Faruk jafar k'erau
Niko
Fahad Ibrahim Hamza k'erau
Niko
Nabil isham buhari k'erau

Cikin farinciki suka amintadajuna dasan kasanwa cikin family su ahaka suka rank'aya segida.....

Semuce asauka lpy....




Wannan novel nakud'ine duk Wanda yakesan spc group Wanda yabiya IZZAR MULKI to #300 zebiya vip Kuma#200 nakatin mtn.

Inkuma bakibiya IZZAR MULKI ba to spc group#500 zakibiya vip Kuma#300 nakatin mtn

Inkuma complete kikeso lokaci d'aya to#500 zakibiya nakatin mtn

Kuma gabaki d'aya tawannan nomber *08062979421*





Autar alheri........✍️✍️

*WAYE MIJINA ???*


By Yasmeen Ahmad


(🥰Autar alhe🥰)


*ALHERI WRITERS ASSO*

A*W.A


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap


Free Page

Page 9 & 10


___suna zuwa gidan sukataradda mom zaune aperlo tanajiran isowarsu.sallama sukayi atare suka shigo cikin perlon.tasowa mom tayi cikin farin ciki tatarbesu tana musu lalemarhabin dazuwa k'asar saudiya.

Anan akazauna perlo akasake sabuwar gaisuwa.bayan Sund'an tab'a firakadan mom tace suje suyi wanka suhuta sesuzo aci,abunci..tosukace kana suka mek'e zuwa pert d'in samarin domin yanada girma sosai babban perlo d'aya ne ked'auke da seat d'in kujeru 3 manya2 da kayan kallo Dade duk wani,abunda perlo kebuk'ata na more rayuwa.

Se 8 bedroom din Dake cikin perlon hakan yabasu damar kowane yad'auki d'aya sukabar d'ayan bakowa dama Hakeem da Hafees kowa danashi daban Suma kowayashiga nashi danyin wanka.


Bayan sunyi wanka sukafito Baki d'ayan su perlo sunafira Amma Banda Hakeem da shi kowankan beyiba yanacan Yana murk'ususu akan bed ciyo sedad'a karuwa yakeyi.

Sunacikin firarne Fahad yadubi Hafees yace Hakeem yanaga Hafees betoba kodai bacci yayine? Shiru Hafees yayi yanad'an tunani sekuma yadubi agogon hannusa yace No babacci yayiba yanzu ba time d'in bacci mubane.dariya sukasaki atare sunafad'an Wai ko bacci matare kukeyine? Murmushi kawai yayi bece komaiba cankuma se yamik'e Kamar Wanda akatsikara yashiga bedroom d'in Hakeem dasaurinshi..ganin yanda yamik'e yasaka duk sukamara Mai baya Koda yashiga yahangoshi can k'asa yafad'o sabida murk'ususu da yakeyi kotakalmin k'afarsa becireba.

k'arasawa yayi wurinshi cikin hanzari Yana fad'ar bro cinwonne? Be,amsa masaba sek'ara rik'e mararsa dayakeyi gumi kuwa tako,Ina ajikinshi fita yakeyi...tallaboshi yayi yayi jikinshi duk zafi idanuwansa kuwa se faman lumsashewa sukeyi Yana tauna leb'enshi nak'asa.

Kallan inda yaji Abu yatokare mishi aciki yayi sakamakon rungumosa dayayi Baki d'aya ajikinshi.ido yazaro ganin dudda boxes d'in dasuke amfani dashi mematse musu jiki gakuma dogon wandon Jems ajikinshi Amma behana girmanshi tashi tsayeba..yasalam yafurta aranshi Yana yunk'urin ajiyeshi yakira Dad d'insu seyaga kawai Ida nuwansa sunkafe yasuma.. k'ara yasaki Yana kiransu nan Dad..Wanda yasa kamal fita dagudu Yana Kiran Dad.suko sauran duk sunrufa kansa suna kuka suna Masa addu,a Kamar yanda sukaga hafess nayi.

Kamal nafita yacikaro da Dad d'in domin daga dakinshi yaji muryar dai daga cikin tagwayen nasa nakiransa Amma besan kowayeba kamin yafito yaji kamal shima Yana kiransa shiyasa yafito asukwane.

Kamal naganinsa yafashe da kuka Yana Jan hannusa.cikin tashin hankali yake binsa Yana tambayarsa lpy? Amma kuka yahanashi magana domin Kamal akwai raguwar zuciya.


Koda suka shiga bedroom din Dad yahangoshi kwance a jikin Hafees somamme.aibesan sanda yad'auko shi akafad'arsa ba yayi waje dashi duk sukamara Masa baya yanafita mota yasakashi kamin yakwantardashi tuni Hafees yashiga mazaunin direba.

Kamal yashiga gefenshi..shiyasa Yana Gama kwantardashi yashiga bayan Fahad ma yashiga bayan.sukabargidan. yayinda Umar,haidar Usman sukashiga wata motar suka maramasu baya.

Suna Isa hospital Dad dakansa yashiga dabashi temakon gaggawa sedaifa abun yaci tira domin dakyar yasamu lumfashinsa yadawo..allurar rage Sha,awa yayi Masa kana yak'ara Masa ruwa..yakoma offers d'inshi yafara tunanin mafita domin Wannan abun nayau yayi matuk'ar bashi mmki ace yaro Dan shekaru 18 Amma inkaganshi kamar doki sabida girma da k'arfi shi tunanin dayakeyima Anya ko auren akamasa akwai macen dazata,iya jore dawainiyarsa kuwa?

Ganin bashida mebashi amsa Kuma bashida mafita ayanzu se yimasa auren muddin yanason yatsira da lpyr sa to Amma tayaya Waze bashi yarshi Yana k'arami haka.ganin yarasa madafa yasa yakira Dan uwansa alhj salman yagaya Masa abunda kefaruwa..shima yayi mmki matuk'a Kuma tausayawa yaron nasu sabida yasan azabarda yame,irin wannan lalura ke fuskanta..bayan yagama fad'a Masa ne alhj salman yace yabari yagayawa babu d'insu..Dan sunan yanda zasu bullowa abun..to kawai yace kana sukayi sallama.

Hakako,akayi suna Gama wayar yagayawa alhj jafar..seda yagama saura,rensa kana yace "babban magana domin Wannan abun babbane gaskiya wato yaro kaiyagado kenan. Lallai hausawa sunyi gaskiya dasuke cewa Dan uwanka ke haifama d'a yau gashi mungani akanku..yanzu miyarage wa yaran sukammala karatunsu? Eh to inagafa saura shekara 8 bakid'ayansu sukammala komai har service

Ah,ahhh gaskiya sunyi tsawo sosai kamin Wannan lokacin yaron ze,iya cutuwa..Amma yanzu kace yarink'a kuladashi har izuwa ko shekara biyu kaga yacika 20 kenan se musan abunyi.to kawai yace yaname tausatmyawa D'an nasu.

Kiran alhj.ali yayi yagaya Masa yanda sukayi da babun su..to kawai yace Allah yasa hakan yafi Zama alkhairi.ameen ya ce kana suka yanke wayar..tashi yayi yakoma d'akin da Hakeem ke kwance Koda yaje yafalka Hafees nagefinshi dashida su kamal suna Masa sannu..amsa musu yayi cikin yanayin marasa lpy.

Ganin Dad yashigo ne yasa Hafees mek'ewa yanafad'in miyake damun bro ne Dad? Bakomaifa Hafees karkadamu zesamu lpy insha Allah.

Komawa yayi yazauna Yana fad'in"nidai wlh Allah Dad wannan ciwon yadameni Kuma abun nad'auremin Kai domin nasan kowane ciwo tare mukeyinsa Amma wannan shikad'ai yake azaftarwa ya Allah kadubemu kabawa brother na lpy. Ameen suka amsa Baki d'aya 🤲

Jos

Tunlokacin da mebo tazubawa ola barkono aruwa bek'ara shiga Sha,anintaba.yauma Kamar kunlun fitowa tayi cikin shirinta nazuwa school tasami ola zaune Yana breakfast k'arasowa tayi tace "biyayyena zaka kaini school ne?yau uncle bayanan yaje k'erau bintuu ce kekiransa yakarb'o Mana kud'in school.

Shareta yayi Kamar bejitaba yacibada dayin break dinshi.koma tambayarsa tayi har sau ukku Amma yashareta.tashi tayi Kamar munafuka tabar wurin.juyawa yayi Yana kallanta hartabar wurin kana yad'auke kansa.

Kamar daga sama yaji saukar k'asa da duwatsuna cikin faten wake da doya dayakesha.dago kansa yayi cikin mmki waya zubomasa su cikin abunci..Ido hud'u sukayi da mebo ai amugun hasale yame k'e zedamk'ota..kwasa tayi aguje tabar gidan.ganin koyabita baze cimmataba yasa yadawo yadauki kayansa yatafi wurin teburin meshayin layinsu yayi break d'in.

Itako mebo tana fita Bata tsaya ko,inaba sebakin jecktion din dasuke Hawa school boos tatsaya.Tsawon minti 30 motar batazoba..abunda batasiba motar tarigada tawuce tund'azu Dan batasan time bane dabazata tsayaba.seda tasakeyin wasu minti 15 atsaye Amma shiru ba mota ba dalilinta.

Saukowa tayi daga inda tatsaya tashiga Taran d'an acab'a cikinko sa,a tasamu yatsaya Yana k'are Mata kallo ganinta y'ark'arama Kuma tana Taran abunhawa.

Tambayarta yayi inazataje Dan bayaso yabarta yatafi besan Wanda zata had'u dashiba awannan lokacin da mutane basada Amana.

Gayasa Masatayi tanawani mar,marda Ido sekace wata babbah.daukanta yayi yad'ora akan babur d'in sukabar wurin. Be,ajiyeta ko,inaba se school d'insu.sauka tayi tashige cikin school d'in dagudu.ko tsayawa batayiba balelantana bahasin kud'in shi.murmushi kawai yayi yatafiyanshi Yana fatan inzata koma gida Allah yahad'ata da hannu nagari.

Koda mebo tashiga class d'insu har uncle jamilu yashiga korota yayi yace tayi kamun kunne abakin k'ofar class d'insu.magiya tashiga yimasa tanafad'a Masa abunda yatsayar da,ita Amma fir yak'i saurarenta.seda yagama darasin shi yafito da bulalarshi ahannu yashiga laftamata tana ihu seda yayi Mata 10 kana yabarta yace tashiga class.

Ahakan tashiga tana kuka duka Yan class d'in akakwara Mata dariya.zama tayi kusaga kawarta jidda tayi Kamar batajinsu.kawar tatace tashiga lallashinta irin nayara tabata hadda su sweet duddantadena kukan.amma Ina dasauran lokacin domin yanzu tabud'e babin yinshi.har,aka tashi break batadena kukaba.

Seda wata antyn su tallasheta da yimata alk'awarin zata yimai duka tunda yadakar Mata k'awa to Sannan fa tayi shiru Amma batadena kumburiba.

Kamin sukoma class tallab'a tashiga class d'in bakowa se jidda kawai hakan yasa taje wurin sett din uncle jamilu tad'auko rejister duk ta yayyagata talunke ta,ajiye yanda tagani..jidda kuwa nagefe kogizau batayiba domin duk sune basajin tsoron komai insuntashi yin,abu..shiyasa masuke k'awance.

Koda akadawo class wuri tasamu tazauna tacigaba da kunburinta.koda uncle jamilu yashigo yad'auko rejister zefara kira yanabudewa kawai seyaga tawatse cikin mmki yake kallon Yan class d'in.

Kana yatashi cikin hasala yake tambayar wayatab'a rejister..mazurai sukashigayi kowa nafad'an bashibane.

Fiddasu yayi duka yashiga jibgarsu Kamar Allah ya,aikoshi sabida bak'aramun aiki suka jamasaba nayin sabuwar rejister.seda yayiwa kowa bulala15 Amma mebo da jidda biyar yayi Masu acewarsa basa Zama cikin class in,anfita break.


Yana cikindukan yaran bayan yayi Mata nata tasake lallab'awa tadauko allurai cikin jakar jidda irin dogayen alluran,nan masu masifar tsini.

Tasossokasu ga kujerar uncle jamilu tadawo tazauna duk bawanda yaganta.

Seda yagama dukan y'ay'an mutane dabusujiba Basu ganiba duk,yahad'a gumi sabida b'acin Rai.fita yayi zuwa office d'in shugaban makarantar yakarb'o wata rejister bayan yayi Masa bayanin miyafaru kana yadawo class d'in..ajeye rejister yayi yaje yafara d'auko ruwa yadawo.ya....



Wannan novel nakud'ine duk Wanda yakesan spc group Wanda yabiya IZZAR MULKI to#300 zekibiya vip Kuma#200 nakatin mtn.


Inkuma bakibiya IZZAR MULKI ba to spc group #500 zakibiya vip Kuma #300 nakatin mtn.

Inkuma complete kikeso lokaci d'aya to#500 Zaki biya katin mtn.

Kuma Baki d'aya tawannan nomber *08062979421*





Autar alheri........✍️✍️
*WAYE MIJINA ???*


By Yasmeen Ahmad

(🥰Autar alheri🥰)


*ALHERI WRITERS ASSO*

A*W.A


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap


Free Page

Page 11 & 12


___yazauna gabaki d'aya batareda yaduba aiko yasaka K'ara bashiri yazame akasa Yana ihun azabar dayakeji domin kusan allura 9 ce tashige jikinshi Kuma biyu daga cikin sunshiga tsakanin 2 balls dinshi da d'uwawunshi..suko Yan class d'in sunaganin haka suka fara dariya suna fad'ar Allah ya ramamasu..ganin betashiba Kuma komotsin kirki yakasayi se matsar ido yakeyi Yana had'agumi yad'aga k'afa sama d'aya ak'asa Yana fitara da gefen rigarsa.. atake suka Fara kid'a da kujerunsu suna tik'arrawa suna Masa wak'a mebo da jidda sune kan gaba.. uncle jamilu kuwa yakasa Koda mutsawa yatashi balantana yacire alluran addu,a kawai yakeyi duk Wanda tazo bakinsa.

Uncle Bala ne yazo wucewa ta class d'insu yaji hayaniya tayiyawa gasautin kida natashi..zagayowa yayi cikin class d'in.sawo kafarsa keda wuya yaga,abunda sukeyi..kee miye kuk.. bek'arasaba sakamakon taka k'afar mutun dayayi.

Innalillahi wainnailaihiraji un yafad'a cikin tashin hankalin.. sakamakon gakin uncle jamilu yashe ak'asa acikin Wannan yanayin..kamashi yatafiyi yanafad'ar miyasamekane jamilu? Amma Ina uncle jamilu bamaga se kansa kawai yake jujjuyawa cikin tsananin

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment