You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allah yakaimu gobe ki kira maryam ta sokoto awaya ki bani ita zan yi mgn da ita kinjiko,sabida gameda matsalaru yanzu nagano wani sabon abun dayasa nake son mgnr da ita"ya faɗi yna kwantar mata da gashin girar ta.
bakin zahra har rawa yaketace "daddy ka kwanta da marwa lafiya lau ko?"
idanunta daddy ya kalla yace "eh zahra kuma makamanciyar matsalar babu ita"ya aɗi yana ƙara haɗeta dajikinshi.
kuka tasa masa jin cewa ƴar zuwan jiya ita har ankwanta da ita amma ita me shekara biyu abu ya faskara.
"am sorry zahra"cewar daddy.
Bata kulashiba taci gaba da kukanta seda tayi me isarta sannan ta dena daddy be hanataba dan asan abun kukan aka mata.


56

Maryam inaso kitaimakamin da maganin damuwaru nida zahra daa nan sokoto nasan ɓangrenku akwai magunguna dan wlh ina cutar da yarinyarnan"cewadr daddy lokacin da,zahra ta kira masa anty maryam ɗin.
"insha Allahu alhaji zanyi bakin ƙoƙarina wajan ganin na nemo muku mafita tabbas zama ahka akwai cutarwa wan ba kowacce mce bace zata ɗaukihakn kuma kuma daga ɓangarenku ku dage da addua."cear anty maryam.
Sun jimadaddy na mata bayani kamin daga bisani sukai sallama aba zahra wayar shi ya shiga wanka.
"Zahra kina jina ko,kiyi haƙuri wallahi makircine sua shiryamiki and insh allahu kansu ze koma nyi miki alƙawarin uk indamagni yke sena nemoshi rayuwarki bazata tfi abanza ba"cewar anty maryam ɗin cikin sigar rrrashi.
,"to anty nagode sosai Allahkuma ya bamu nasara akan maƙiynmu"cear zahra.
Sun jima anty maryam na bata shawararin yadda zata gudanarda rayuwarta agudan mijin nata fitowar daddy yasa sukai sallama zahra ta ajiye waar taje ta fara taimakawa daddyn domin ya shirya.
Basujimaba ta kammala shiryashi sannan ya ruƙo hannunta zuwa dinning rea inda ta shirya masa breakfast.
kan cinyrshi y zaunar da ita ya fara bt abincin baki tana ci shima tana bashi,marwa da khadeej na leƙensu ta window suna tsine mta.
suna kammalawa zahra ta langaɓe kai tace "banajin driving daddy ka saukeni gidansu halima tunda nai aure befi so uku najeba,kullum itace ke zuwa gurina"ta faɗi ssanyaye.
"bafa nason zuwa gurin ƙawaye zahra "ya faɗi yna miƙewa tsaye tare da ita jikinshi.
"daddy halima ay tafi gaban ƙawa sede ƴr uwa pls kabarni zaman gidn in bskanan bemin dɗine"ta faɗi idanunta na kawo ƙwallh.
dacsauri daddy yshare msta yace "jeki shiryo ina jiranki amota"
Ayko daɗan gudunta ta juya tan tsallenta ta shige ɗakinnata alamun dke gwada rji daɗin barin natan da yayi.
********
halima taji daɗin zuwan zahra an dama itama sotake ti wanka taje gidan kai mata wani taimako data mso mata gurin kakanta dan tun barowarta gidan su zahran damuwar taƙi barinta burinta kawai ta samawa zahra mafita shiyasa taje gurin kakan nata azaria ta faɗa masa kuma yabata magunguna inda yabata tabbacin sammune akayi mata.
"halima shekaranjiya sega daddy da amaryarsa"cewar zahra.
Azabure halima ta kalli zahran tace"au wai anyi auran zahra harta tare?"cewar halima aruɗe.
"ƙarewa made jiya mijinta yakwanta da ita"cewar zahra hawaye na biyo idonta.
"Tokefa zahra ke har yanzu bata tashi a gurinkin?"cewar halima itama cikin damuwa.
"Yanzu ko romance ɗinma babu dan yace cutar da kanmu mukeyi, gara mujira samun lafiyars kawai,bwallahi se king matar ashi tayi huɗuna"cewar zahra.
Halima batace komaiba ta janyo ledar magungunan data karɓowa zahran ta miƙa mata tace gasunan kowanne akwai ƴar tkadda aciki yadda ake amfani dashi jiya naje zaria gurin malam na karɓo miki kije ki gwada insha Allahu zaa dace sharrinsu seya koma musu,"cewar halima.
"Ni wallahi halima na rasa wacce irin ƙiyayyace khadeeja kemin da ar takeburin kassarani a kowacce hanya"cewar zahra
"kicireta azuciyarki dan ba ƙaunarki take yiba"cewar halima.
Sun jima tare da halima har seda daddy ya turo drivenshi yao ya ɗauki zaha yamaidata ggia.
A daren ranar zahra ta fara amfani da magungunanta da halima tabata,kuma can sokoto macanty maryam ta miƙe tsaye wajan nemomata maganin dan ance matsalar ajikin zahran take so itaczaayiwa maganin.
********
"wallahi baze yiwu kullum ace ni banida girki agidannanba,sede ƴar gwal ay ba haka akeyiba"cewar marwa time da daddy yace ta fitar masa aɗakinsa.
"look marwa duk wanda zaki faɗawa ki faɗamasa,wallahi tallahi bazaki kwanacaɗakinaba ni mijin mace ɗayane kuma itace zahra ke ƴaƴana na aurowa ke in kuma bazaki zaunacdasubawallahi zan miki saki uku ƙwarara inga in hajiya zata a dawo da auran namu,dan haka ki ficemin da gani"cewar daddy cikin fushi,zahra dake wanka a toilet ɗinsa,a razane ta fito dan ganin meke faruwa dan bata san da shigowar marwanba.
marwa kallonta akai gurin zahran dake tsaye ɗaure da tawul race"wallahi inma asiri kikayi nasa to atafin hannuna kikeyi ni mamarkice awannan fannin, ƙaramar yarinya dake se masifar kishi to dani kike mgn"cewar marwa cikin fyshi.
"Marwa inkika kuma yin wata mgn anan gurin wlh sena nuna miki muhimmancin wannan yarinyar agurina ki fice"ya faɗi yana nunamata hanya
sum sum ta fice a ɗakin zuciyarta na mata ƙuna,tana fia taci aro dakhadeeja dake laɓe aƙfar ɗakin daddyn dan taji ya,zaayi.
hannun juna sukariƙe sukacsauka ƙasan falon dansaman ɗakin daddyne da zahra.

57

wallahi baze yiwu kullum ace ni banida girki agidannanba,sede ƴar gwal ay ba haka akeyiba"cewar marwa time da daddy yace ta fitar masa aɗakinsa.
"look marwa duk wanda zaki faɗawa ki faɗamasa,wallahi tallahi bazaki kwanacaɗakinaba ni mijin mace ɗayane kuma itace zahra ke ƴaƴana na aurowa ke in kuma bazaki zaunacdasubawallahi zan miki saki uku ƙwarara inga in hajiya zata a dawo da auran namu,dan haka ki ficemin da gani"cewar daddy cikin fushi,zahra dake wanka a toilet ɗinsa,a razane ta fito dan ganin meke faruwa dan bata san da shigowar marwanba.
marwa kallonta akai gurin zahran dake tsaye ɗaure da tawul race"wallahi inma asiri kikayi nasa to atafin hannuna kikeyi ni mamarkice awannan fannin, ƙaramar yarinya dake se masifar kishi to dani kike mgn"cewar marwa cikin fyshi.
"Marwa inkika kuma yin wata mgn anan gurin wlh sena nuna miki muhimmancin wannan yarinyar agurina ki fice"ya faɗi yana nunamata hanya
sum sum ta fice a ɗakin zuciyarta na mata ƙuna,tana fia taci aro dakhadeeja dake laɓe aƙfar ɗakin daddyn dan taji ya,zaayi.
hannun juna sukariƙe sukacsauka ƙasan falon ddansaman ɗakin daddyne daczahra.

Dadynmƙewa yayi ya isa kusa da zahran yasa hannu ya kamota yanafaɗin"pls karki biye musu koma me zatace miki nine mijinki ni nake auranki bawaniba,"ceear daddyn yana rungume zahran.
"Daddy kadena bani haƙuri kom me zatace taje tait cwa nide na miƙawa Allah lamarina kumacshine ze iymin inshacallahu"cewar zahran.
"Good muje kimin wankan nima tunda kema kinyi"ya faɗi yana janta suka koma toilet ɗin suna driya.
marwa da khadeeja ko ɗakinnkhadeeja suka wuce suna shiga marwa tace"kece fa kikasa naauri ubanku to menene yasa bazaki tsaya tsayin daka kikwatomin ƴencin da yƙi bniba,wanne irin aurene wannan tundaga kwanciya so ɗaya ce ba ƙari,tskni da,Allah bazan iya hakanba"ceear marwa.
"kiyi haƙuri anty marw wallahi zanyi duk me yiwuwa wajan ganin daddy ya muttuntaki kiyi haƙuri don girman Allah karkice zaki tafi kibarmu"cewar khadeeja cikin sigar rarrashi.
haka sukayi zugum a ɗakin bame mgn kowa na tunanin mafitar rayuwarsu gamedaczahra.
*********

tun safe khadeeja ta kafa ta zauna a falo zaman jiran fitowar addyn,dan tasha alwashin tararsa tai masa mgn.
Ayko kamar kullum tafe yake shida shlelensa zahra zata rakashi mota.
Gaisawa sukayi da khadeeja,sannan khadeeja ta tsuguna agabanshi tace daddy inason mgn dakai ne don Allah"ta faɗi amariraice.
daddy mutumne da be wasa da abinda ya shafi iyalinsa shiyasa ya nemi guri ya zauna ya maida hankalinsa gun khadeejar zahran nacan gefe a tsaye.
"Daddy akanyanayin rayuwar da ake agidannane hankalina yaƙi kwanciya kaa samin tsoron yin aure daddy dan banason mjina yamin abinda kakewa anty marwa, daddy itama ƴace da iyyenta kesont,kamar yadda kake sona,daddy koda baka sonta ay setaci darajar mummynmu tunda ita ay kaf duniya ba macen d kakeso kamarta daddy kai mata adalci itma tun jiya ta kasbcci ta kasa cin abinci pls kaje ka rarrasheta daddy don Allh"cewar khadeeja tana kuka..
Daddy rungumetayayi ajikinshi yana rarrashinta sannan ya miƙe y nui ɗkin marwan ybsr khadjacda zahra wacce tsbr mmkin makircin khadeejan ya hnata mgn

khadeeja matsawa tayi kusa da zahra tana waigen daddy day nufi ɗkin marwa,.
"ya kika gacapacity irin na ƴa,wallahi zahra btanajin da naiwa rayuwarki bakiga komaiba sna maidake kashi ma yafiki daraja agidannn,tund kika g tsiraicin mahaifina."cewar khadeeja.
"Duk shirin da zakiyi kokika yimin ciki ba wanda ze goge zahra tayi wasa da burar alhaji sammani mahaifin khadeeja shima kuma yasha ruwan gindin zahra, dan haka tsakanina dake khadeeja duk wanda ya fasa ragawa wani Allah ya tsine masa,,sena kunnomiki wutar dake se kin rasa me kashe miki ita dani kike mgn"cewar zahra ba tare da damuwar komaiba.
"Nima ki rubuta ki ajiye sena rama duk abinda kike taƙmar kinyi min,ntunda tsohoonki na raye kuma burarshi ba matacciya bace ki saurareni ni na wuce da saninki"cewar khadeeja.
"Har ki mutu khadeeja mahaifina ya haramta agareki zan tabbatar miki da hakan,inaso kisa aranki ni matar mahaifinkice dazaniya tsara komai cikin sauƙi."cewar zahra.
"nidake maga isasshe gashide kinga nasa anmiki kishiya,to haka zansa ayiwa uwarki dani"cewar khadeeja.
Dariya zahra tayi tace"kishiya ko mama,aybaki kaiba tunda har yanzu fafutukar neman aƴantaku kukeyi agurin mijin,niko fa"?
"khadeeja wutace zahra kiriiƙe wannan"cewar khadeeja.
"Ga ruwan maliya maganin hatsabibin duniya ma firauna bare ke"

nande sukaita faɗawa junansu baƙaƙen mgangnu.


58


daddy koda yashiga ɗakin marwa ka maryadda khadeejan tace samuntavyayi tana ta rusa kuka kamar wacce aka yiwa mituwa.
gefenta yaje ya zauna ya fara mgn cikin rarrashi"nifa bada wata manufa nayi maganganuba kawai de na faɗi gaskiyar dake rainane,amma kiyi haƙuri kidena kuka yanzu zani office in nadawo da daddare zamu zauna dake da zahra se atsara yadda rabon girkin ze kama"cear daddy.
Shuru marwa tayi dan dama abinda sukeso kenan kuma ya amince ze musun.
Miƙea yayi ze fitamarwa ta taso tabiyoshi abaya itama zatai rakiya,daddy beso ba amma be hanataba.
su zahra nazaune se ganinsu sukayi sun jero,sossi abun yaba zahra dariya dan ko kyau basuyiba.
binshi sukayi abaya,ya tsaya bakin ƙofar fita falon ya dubi khadeeja yana murmushi yace "to se na dawo baby"rungumeshi zahra tayi tana masa bye bye ɗin,ay khadeeja haushine ya kamata ta tunkuɗa marwa da nufin zahra na,sakinshi itama ta rungumeshin,bata ganeba kawai taje raaɗadazahra da daddyn tarungume tana,adawo lafiya megida"
dariyace ta kamasu,shiyass daddy ya zame yafice afalon yanamurmushin abind marwar tayi,itama zahra juyawa tayi zata wuce tana gimtse dariya ayko marwa tacafkota ta hɗata dabango zahra se zare ido take

"kebarfaganina haka wallahi niuwarki zanci dan nafiki iskanci nesa ba kusaba,dan kutumar ubanki mahaukaciyace ni dda zaki sani agaba kina dariya?"cewar marwa cikinfushi.
"Kiyi haƙuri mamabadake nakeba don Allah "cewar zahra.
"Wallahi karki haƙura kici ubant anty dan gaba ta kiyaye rainaki"cewar khadeeja.
Ay zahra najin ance aci ubanta ta tattara ɗan sauran ƙarfinta ta ƙwace ahannun mrwar ta falla da gudu zuwa ɗakinta tana dafe kirji bayn t kulle ƙofarta.
bakin ƙofr sukabiyota da zagi"lƙaramar mara kunya yda kin tsaya damun canjamiki halitta,kuma girkine se anrabashi wallahi sede ki mutu daddy ba naki bane ke kaɗai"cewar khadeeja.
"Yau sena nuna muku kaɗan daga cikin nima nawa makircin ku ƙananun ƴan skane"cewar zahra daga cikin ɗakin.
sun jimacsuna suna zaginta bata kulasuba tasa musu recording awayarta.
dasukaga bazatacfito bane suka bar gurin,tanajin alamun sun br gurin ta kira wayar halima tana ɗagawa tace"bestie maza kizo gidana yanzu don Allah"cewar zahra.
Halimadake kan hanyarta ta zuwa kitso jin yadda zahra tai mata maganarne yasa ta fasa zuwa ta wuto gidan zahran
Ba kowa afalon har ta isa ƙofar ɗakin zahran,koda tai knucking zahra ƙin buɗewa tayi seda ta kira sunanta sannan tazo ta buɗe mata.

maida ƙofar zara tayi da sauri ta rufesannan taja halima ciin ɗakin tana labarta mata yaddaakayi.
"ayko yau kawata zaki kawo ƙarshen zamansu duka agidannn su ƙananun ƴan uskane wlh"cear halima afusace.
"Taya halima? in na kori marwa itakhadeeja ay gidansune"cear zahra tana kallon halimar cikin rashin fahimta.
Wani gigitaccen mari halima ta ɗuke zahra dashi,wanda seda taga wuta a idonta,kan t gygije halima ta zare rinbom ɗin kan zahran ta sake wanketa da mari.aɗayan kumatun,ayko take ynke kumatun zahra suka ɗaga,
zahra ta taso da sauri ana ƙoƙarin ramaw se jin halimar tyi tanawaya da daddy.awyar zahran"hello hello hello daddy kataimakemu halimace nazo gidankune nasamu matarka da khadeejasunyiwa zahra duka danainƙoƙarin rabasu shine sukahɗa dani da ƙyar na iya kai zahra ɗaki nanmacsun biomu sunyi kacakaca da ɗakin kataimakemu zahra asume take gashi sun hanamu fita"cewar halima cikin muryar dake nuna suna cikin tasin hankali.
tana kaiw nan ta kashe wayar,ta fara fatali da komai na ɗakin zahran ta hargits ɗakin cikin ƙanƙanin lokacitazo gaban zahran da azamasƙago sbida gnin makircin halimar,ta kama rigar zahran ta yagadaƙarfinta,itama ta aga ta jikinta,sannan tace da zahra"dan ubanki har yanzu kina tsayene bazaki sumaba "ay tanarufe baki zahra tai wani sululu ta aɗi ƙasa ta kakkafe idanunta.sabida minti biyar maczata iyakawo daddy gidsn.
wayy daddy da mahaukacin gudu yacfito office ɗinsa,masu rsaron lafiyarshi na binscabaya,bada umarnin atafi da ambulance yayi tund yaji zahra ancecasume take.

59


ƙarar jiniyar ambulance ɗince tasa su khadeeja fitowacaruɗe dan basu san meke faruwaba.
da gudu daddy damaaikatan asibitin sukacshiga cikin gidn kota kansu khadeja bebiba suka shige ɗakin da zahran take kwance halima na gefenta tana mata fifita.
ɗaukarta akayi akasacakan gadon suka ɗauka suka fito da ita daddy na riƙe da hannunta yana kiran sunanta.
su khadeeja ganin zahra aka ɗauko sosai abun yabasu mamaki dan sun san basu daɗe da rabuwa da itaba.
kai tsaye asibiti aka wuce da ita inda likitoci suka rufu akanta daddy se kaiwa da komowa yake,hlima nacgefese kuka take kamar gaske.
tasowa tayi tazo gurin daddy tace araunane"daddy akira iyayen zahradan suzo su ganada ƴarsu dan dukan dazahra tasha ahannunsu zeyi wiya ta tashi"cewar halimacikin kuka.
Runtse ido daddy yayi yace"halima kiyi haƙuri amma banaso kowayasan mgnr nan don Allah dakaina zanyiwa tufka hanci kuma insha allahu komai ze dedeta zahra zata tashi kidena kuka.
fyace majina tayi taci gaba da cewa cikin kuka"shikenan kamar akanta aka fara ƙawa ta auri baban ƙawa se anemi kasheta bayan itama ba laifinta bane"cewar halima cikin kuka.
"Nufinki wai dan ta aurenine suka daketa?"cewar daddy cikin damuwa.
"Eh mana daddy,ay ba yyau suka fara ba ko sanda ta tafi sokoto khadeejace tabita da wuƙa wai seta kasheta inde batasa ka saketaba,shine tagudu tafakaice dabakamuamaladaitadan tasmuakashe auran,irin haka dasukearuwadaddy aysunadayawakullum hanata kai ƙara nike yi amma wallah izahra na cutuwa agidanka"tasake fashewada kuka.
Daddy kaɗa ƙafa kawai yakeyi,zuciyarshi na tafasa ashe khadeejace kebarazanar kashe masacaurebe saniba,ayko se ta ci ubanta.
likitane yafito yanamurmushi,dasauri daddy yaisagunshi,yana tambayarshi jikin zahran.
"jiki dasauƙi sede akiyaye ɓata mata rai inbahakabakomai ze iyafaruwa,kuma ko yanzu kun shigaallurace batagamasakintbashiyasa zaku ji tana sambatu"cewar likitan kamar yadda zahra ta tsaramasa bayan an shigar daita.inda tace so ake akeshe mata aure ya taimaketa.
Daddy da halima aguje suka isa gurin zahra,daddy na ruƙohannunta tasa kukatana faɗin"daddy kasakeni kamin khadeeja takasheni kayiwa Allah kasakeni tace indenaci gabada zama dakaise sun illatani"cewar zahra tana zabure zabure.
"Kiyi haƙuri ƙawata nasan kinyi amma kiƙara insha Allahu se Allah yasakamiki "cewar halima tana kuka.
Daddy ko tsabar tausayin zahran yakasa magana rungumeta kawai yayi ajikinshi yana tunanin irin hukuncin dazeyiwa khadeeja da marwa akan taɓamishi zahra da sukayi.
"halima zan mutu ki yafemin wayyo "cewar zahra tana kakari.
"Wallahi muddin kika mutu ba wanda zan bari cikinsu arayezahra kiyi haƙuri "cewar daddy araunane.
"daddy kaje gida kasamu ka sauya kaya zan kuladaita insha Allahu kamin ka dawo"cewar halima dake burin daddyn yaje yasamu su khadeejantun da saurin zafinshi kan yahuce,dan inya huce hukuncimesauƙi zeyi.
ayko bamusu yamiƙe ya fice a harzuƙe,yanufi gidan
yana fita suka tafada zahra suna dariya dan sunsan yau kashin khadeja yabushe.
"ƙawata Allah ya yafe miki,amma wannan makirci nakiko alittafi sehaka,kishiyarki ta shiga uku"cewar zahra tana daria.
Duka halima takai mata tace"to ay zahra inda nice kefa ko da tuni nasa mahaifin khadeeja yabada itasadaka, dan tsabar kirsata,amma kin tsaya tana cin kasuwarta akanki ay wallahi dasake"cewar halima
"Ay na ɗauki haske halima bura ubar yanzu akafara dani tke mgn,wlh da tausayinta nakeji amma yanzu nadena"

"garade ki denadan khadeeja macijiyace wacce in ke baki kashetabaitazatakasheki intasamu damadan hakakikiyaye"cewar halima.daga haka takwashe yadda sukayi da daddyn yanzu awaje kamin su shio gurinta.
Tsabar dariya zahra harda faɗowa agadon tana riƙe ciki.

60


wai me yasami makirar yarinyar nan e da har se ambulance ce zatazo ɗaukarta kamar wata accident ko fire surviber?"cewar khadeeja.bayan an fice da zahra.
"Nima abun yaban mamaki naga yanxu tagama yimin rashin kunya kuma se ace ba lafiya har haka gaskiya abun damamaki"cewar marwa.
"Baƙar tsinanniya ay wallahi da zata mutu mani dnafi kowafarinciki,dan yadda na tsaneta ko mutuwata ban tsana hkabadn yarinyar makirace wallahi"cewar khadeeja.
bugo ƙofar da akayi da ƙarfine ya hana marwa faɗin abinda tai niyya,daddy yacshigo kamar kububuwa da wata sharɓeɓiyar bulala ahannunshi.
khadeeja dake tsaye aɗan ruɗe tace "Daddy me ya faru daantyzahran"saukar bulalar ajikinta ita tasata yin shurun dole daddy yabata amsa da"ubankine yasameta munafuka yau Allah ya toni asirinki baƙar munafuka ina mahaifinki amma kina kunnamin masifu agida to wallahi yau nidakene"cewar daddy yanadukanta ta koina tana ihu,marwace tamatso ta riƙebulalar tanabashi haƙuri.
"yimin shuru munafuka ashe dan ku haɗu ku cutarmin damatane yasa tanace sena auroki to duka asirinku ya tonu,ki tattarakibarmin gida nacsakeki saki ɗaya,ke kuma khadeeja yau snaga wanda ya tsaymiki"cewar daddy.
A gigice marwa ta kife agurin takama ƙafar daddy tana bashi haƙuri dn ita batasan akanme ma yke hukuntasuba zatonta batun kashewa zahra gabane faɗi take.
"Alhaji kaimin rai ka maidani ɗakina wallahi nasande dani mukaje gurin boka akayi asirin da,zaka kasa kusantar zahhra amma wallahi bni na jefa kwaɗon cikin rijiyarba khadeejace,kuma gata da ranta wallahi sedanacemata meyasa tasa arijiyar"ta faɗi tana kuka.
bulalarda daddy ke dukan khadeejace tafaɗi dan yji binda ko amafarki be taɓa tsammanin jinsaba kuma wai khadeejace ta aykata hakan.
khadeeja gefe ta gudu tana yarfe hannu tace "wallahi daddy bazan ƙaraba kayi hƙuri kayafemin"ganin da tayi ya sa ido yana kallonta kawai ne yasa ta falla da gudu ta fice agidan direct gidan hajiya ta tafi, dan ayadda daddy ke kallonta ze iya kasheta inta tsaya.
Marwa ganin ƴarmasu idma afecene yasata miƙewa dagudu itama zata fita,da sauri daddy ytsaida ita,juyowa tayi agigice ta zube gurin tana bshi hakuri.
ga mamakinta murmushi tagani akan fuskarshi abinda yaso razanata.
"marwa zan maidaki ɗakinki da kuɗaɗe masu tarin yawa dazan baki idan kika kawomin mukullin dakikace khadeeja tasa arijiya,"cewar daddy yana kallonta.
Da sauri tadubeshi tace bakinta na rawa"dagaske kakeyi alhajji?"cewar marwa dan damuwarta dama zawarci tunda ta jima agidan ba mashin shini.
"in yanzu kika kawomin yanzu zan tabbatar miki da abinda nace ɗin."cewar daddy.
Ayko miƙewa tyi da saurinta tawuce ɗakinta btajimaba tafito sanye da gyalenta da hndbag tace "gobe zan zo makadashi alhaji"tana gama faɗin hkan tafice daddy yabi bayantada kallon tsana wai ita akace zata kuldyarasegashi d itasuke haɗa kai asykata mummunan laifi.
"Allah sarki zahra ashe asiri sukai manadan kar mu kasance tare,Allah yabaki lafiya zan nunamiki gata fiye da wanda kike tunani kosa ran samu"cewar daddy asanyaye.
miƙewa yyi ya wuce yyi wanka ya kimtsa sannan ya nufi gidan wani malaminshi na siyasa dan ya,sanar dashi abinda ke faruwa dashi.
malam yayi mamaki sosai inda yab,daddyn tabbacin inhar ba kwaɗon aka buɗeba aka cire layoyin jikiba to zahra aduniya ba namijin daze iya kwanciya daita.
hankalin daddy sosai ya ƙaratashi,amma malamin yace yakwantr da hankalinsa ba abinda yafi ƙarfin Allah.
haka yabaro gurin malamin jikinsa asanyaye dan gani yakemarwa bazata samo makullinba dan wannan tunanin yaisa asibitin


61


yaji daɗin ganin zahran yanzu cikin natsuwarta ba kamar ɗazu da take ahargitseba,kusa da ita yaje ya zuna ya kamo hannunta yana wasa dashi yace"kiyi haƙuri zahra kinji zan ɗauki ƙwaƙƙwaran mataki akan koma waye ya taɓa minke wallahi bazan barshiba"cewar daddy.
"Karka damu daddy inde khadeejace ay ba yau ta fara dukanaba banade faɗamakane dan banason tashin hankalinka,yanzuma dan sunmin taron dangine yasa har kaji labarin"cewar zahra asanyaye.
"Ay daddy kawai de ayi haƙurinne amma wallahi dukaba yau aka,fara yimataba ammatundacabu na gidane,dukacse ayi rufa rufa abar mgnr"ceear halima.
"Kubar mgnr har zuwa mukoma gida kuma bazata koma gidn canba nata daban zan kaita tundaitame haƙurice barnta tare dasu cutar daita kawai zasu dingayi gwarainyiwa tufkahanci"cewar daddy.
Ido zahra da halima suka haɗa sukayi sigina najin daɗin abinda daddyn yace,amma afili zahra cewa tayi"yazaka rabamu daddy bakaso muyi zumunci kenan nide abarmu tare insuna dukana watarana ay zasu gaji su bari"cewar zahran a marairaice.
"Bazaki zauna dasuba zahra nagama maganata"cewar daddy.
"To ke zahra tunda ga abinda mijinki yace base kii fatan alkhairiba kimasa biyayya banfa sanki da hakaba"cewar halima dake gefe.
*********
"Wai nufinki akan matarsa ya miki wannan dukan."cewar hajiya afusace lokacin da khadeeja taje gidanta tana kuka.
"Eh wallahi hajiya danma na gudune da kasheni zeyi "cewar khadeeja cikin kuka.
"Ay da kinsani baki gudunba kin barshi ya kashekin muga uban dazeyiwa kuka,lallai sammani bashida hankali besan makircin maceba kenan shine yahau kai yazo ze illata ƴarsa duk danmace?"cewar hajiya.
"Nide hajiya kibashi haƙuri wallahi kasheni zeyi indena bari nacshiga hannunsa"cewar khadeejan.
"Wai da kikai masa wacce uwane ze kashekin to wallahi zezo yahaɗu danisenacimasa mutunci tunda shi beda hankali"cewarhajiya.
Itade khadeeja ba baka se kuka take dan sosai tadaku ahannun daddyn gashi uwa uba ita baa taɓa dukantabacshiyasatkejin dukanharƙwaƙwalwarta.kuma,duk sabidazara
.jitayi tsanar zahran na ƙaruwa azuciyarta tunda tasa mahaifinta yau yazageta ya daketa yasata gudu ba takalmi agaban maaikatan gidansu wallahi bazata bartaba.
hajiya sawa tayi aka gasawa khadeeja inda dady ya daketa aka shafa mata man zafi sannan tasha pain killer,
"yanzu sauran ƙannan naki suna ina?cewar hajiya.
"Ay jiya daddynmu yasa su a jirgi sukakoma Holland nice nace bazan komaba nafisonnan gurinshi"cewar khadeeja.
"Ay gashinan ke kina kulafucinsa shi yana neman sabauta miki rayuwa sabida macen daya tsinta atiti, amma kiyi haƙuri zezo yasameni seya zaɓa tsakanin keda matar tashi tunda aure na,son maidashi mahaukaci"cewar hajiyar cikin fushi.dan taji haushin dukan khadeejan da yayi nesa ba kusaba.
khadeeja shuru tayibataske cew komaiba dan itadama sawa hajiya zatayi yasaki zahran da tafijin daɗi kumacshine ribarta ita.
**********
a ranar aka sallami zahra aasibiti,inda direct wani makeken gida daddy ya kaisu tare da halima, ba abinda gidan be mallakaba aciinsa se babuce kawai babu.
barinsu yayi agidan yawuce gurin kiran da hajiyarsa ke masa dan tun ɗazu tasa ashaida mishi komai dare yazo tanason ganinsiɓhi,yasan akan khadeejane shiyasa bedamuba.
bayan fitar daddy halima a rngaɗa wata guɗa tace"Allahya kashe ya baki ƙawata,wllahi naji miki daɗi kya huta damijinki abunki ke kaɗai ba ƴan hanaruwagudu"
"da taimakon Allah da taimakon ki halima wannan sauyi nasameshi duk da nima nasha mari kwarara guda biyu fuskata har yanzu bata denazafiba"cewar zahra tana dariya.
Itama halimadariyar tayi tace"kuma tsabar bura uba irin taki wai kinji awaya ina faɗin asume kike kuma kika tsaya kina bina da ido baki da niyyar suman har sedanace mikiba"ta faɗi tana,dariya.
"to ay rasa abun yi nayi wallahi nifa da niyyata kawai inya dawo ince sede yasakeni bazanzauna ba"cewar zahra.
"Kaji shashasha wayace miki in faɗa ya haɗokada makusantan miji haka ake,ay kirsace ke ayki kamarde wannan,sannan dole ki iya makirci daiya haɗa tuggu dan in kikahaɗu da irinsu khadeeja da kalar salon ake maganinsu"cewar halima.
Ayko rungumeta zahra tayi suna shewa.
"ƙawata kici gaba,da maganinki kinga alamun nasara na bayyana,ga gidan cin durin kunsamu,dn Allah ƙawata in hanyar ta buɗe banda rowa ki sakar masa jiki yayi abinda ykeso kinjiko"Cewar halima.
"Ay bari kedai halima wallahi nayi aniyar inde lafiyar tasamu koshi be ciniba ni sena cishi tunda de gindinnan dan acin akayishi baxe yiwu inda wankewa abanxa ba ba mamaroba"cewar zahra.
Sun jma suna hirar kiran sallah yatashesu suka tafi sallah.

62


khadeeja dake zaune tana ganin shigowar daddy tai wuff ta koma bayan hajiya,tanaware ido.
Daddy be bi takanta ba ya tsuguna yana gaida hajiya,wacce daƙyar ta amsa masa tsabar haushinshi da takeji.
"sammani kayi ƙuruciya lafiya bakasani ciwon kaiba,se yanzune dagirma azo mana,zaka tsiro da halaye da ɗabiun banza wai ace akan matarka kadaki ƴarka kamar zaka kasheta"cewar hajiya kamar zata aro baki.
"Ay da ita ta kashe musu ƴa hajiya da baki samu bakin mgnba"cewar daddy ransa aɓace.
kwashe duk abinda yacfaru yayi ya faɗawa hajiya harda zancan yimasa asiri da yadda sukayida marwa.
"wallahi bamu daketaba hajiya ƙarya take mana"ewar khadeeja hawaye naxubo idanunta.
Hajiya wacce take salati da sallallami jin khadeeja har tasan tai asirin kashe gaba duka takaiwa bakin khadeejar da bayan hannu tana faɗin
"yimin shuru mutuniyar banza ashe dama haka kike,kikasa nasa yaro yayi aure ashe duk dan wata biyan buƙata takine,wacce irin shaiɗaniya kika zama bansaniba"cewar hajiya.
"Wallahi hajiya sharrin shaiɗanne bazan kumaba dama anty marwa takaini gurin daddy kayafemin"cewar khadeeja cikin tsananin tsoro dan yanzu hajiya ta juya mata baya.
"Wallahi hajiya sema kinga dukan da sukayiwa yarinyar mutane,ashe bashine ma na farkoba har wuƙa itakhadeeja tasha binta da ta zata kasheta wai dan ta aureni,yarinyar da aura mata ni

Please Login or Register in order to submit comment