You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
da zangocikin wannan bimi domin kin shiga watan-haihuwarki ko yaushe naKuda za ta iya zuwamiki. Yana da kyau ki haihu inda. za ki sami kulawar kirki. Koda jin haka sai gimbiya ta ce, "To shi ke nan ban ki shawarar ki ba, amma'ki sani cewa bai zamo lallai mutanen wanann bimi su zamo musulmai ba masu jin Kai." Lumaira ta cc, "Na san da haka, kada ki damu ai muna da sauran dinare tare da ma, kinsan kuwa duk inda mutum ya shiga duniya
indai yana da dinare dole ne girmamashi ay!
'masa duk abin da ya ke so. Koda jin haka sai gimbiya layi munashi la cc, "Haka ne". Ba tare=e
RAAINGAMO Madahin
ja bata lokaci ba suka nufi cikin bimin Daluza
gas bisa Kafafunsu domin wannan lokacin sunrasa
kKomai akan hanya. Suna tafe Lumaira narike da gimbiya tana taka Kafafunta da Kyar harsuka shiga cikin Kofar birnin. Sai da suka yi
taffyar rabin sa'a amma basu iso cikin gari ba.
lokacin gimbiya ta gaji ainun kuma Kishirwa taishecta gashi babu ruwa tare da su, kawai sai gimbiya
ta.durKushe Kasata dubi Lumaira ta ce, "Ya ke Lumaira. kiyi sani cewa ba zan iya ci
gaba da wannan tafiya ba domin na gaji matuKakuma Kishirwa ta kamani matuKa. Abin da za
yi shi neki barni nan na zauna na huta in yasoke ki Karasa cikin gari ki.samo mana abinci daruwan sha. Idan kika dawo na sami nutsuwa sai mu sake rankayawa tare mu shiga garin". Koda jin haka sai hankalin kuyanga-Lumaira ya dugunzuma, domin bata son abin dazai sa ta rabu da gimbiya dai-dai da dakika dayaamma da ta ga cewa bata da wani zabi wandayafi hakan sai ta miKawa gimbiya wata sanda dake hannunta ta ce, "Ya shugabata wannan sandarki riketa ko zata yyi miki amfani, Allah ya
tsarcktdaga sharrin dukkan abin ki. Gimbiya ay
Ameen' Kuyanga lajuya
don ta tafi, sat gimbiya
ta kira sunanta, tawaigo
ta ce da ita, "Ki nike addu'ar nan da mukeyi da kyau
kada kiy1 wasa da ita."
Lumaira ta cc, "Insha Allahu zan kiyaye". Nan take ta juya
ta nufi hanyar cikin garin. Tun suna ganin juna
Lumaira na waigen gimbiyahar ta Bace mata da gani. Bacewarta ke da wuyasai gimbiya taji
idanunta sun ciko da Kwalla harhawaye ya zubo..Ba komai ne ya haddasa hakanba face tunowa da tayi da mijinta wanda rabontatuno da dukkanin dakanin da suka yo matarakiya cikin wannan tafiya da kuyanginta yaugashian wayi gari duk babu su saura Lumairakadai. Itama Lumaira gashi yanzu sun rabuKuma wata Kila shi ke nan har abada ba za susake haduwa ba. Haka dai gimbiya Raziyatul
hi ta CC,
da shi yau kusan shekara guda ke nan, sannan laHabliya ta ci gaba da tunani har gyan-gyadi yafara daukarta Kwatsam! Sai taji ana Kyalyalatayi arba da dariya akanta
firgice ta bude idonta kawai sai
cikinsu ya dakawa gimbiya tsawa ya ce, "Ya keaman su uku. daya dagawannan mace mal una bi ma'abociar awu58
PE CECMCEN LTE NEETEE
kiyi sani cewa mu 'ya'yan Wazinn Sarkin garin nanne. [lakika bamu taba panin mace mai kyawu kamarki ba don haka dole ne mu more samartakarmu da keyanzu. Muna shawartarki da ki bamu hadin kai cikinruwan sanyi
in ba haka ba kuwa mu biya bukatarmuda Karfin tsiya sannan mu kashcki". Koda jin wannan batu sai hankalin gimbiya yadugunzuma- bata. san sa'adda ta mike tsayc™bazumbur kamar an dagata,.ta riKe sandar hannunta dakyau ta ce, "Kaiconku wadannan. samari kuyi sanicewa da izinin-ubangijin musulunci baku isa kw ketamini haddi:ba muddin na nimfashi sa dai bayan-haka «suka kece dadariya domin suna ganin cewaa galabaice
take kumata kasance macc ba zata iya:kare kanta ba. Lokaciguda su ukun. suka afka mata. Cikin zafin nama tayimusu kwaf dayada sandarta su ukun, kawai sai ta gaduk sun baje Kasa ko shurawa dayansu bai yi ba. Al'aamrin da ya Kara dugunzuma hankalinta ke nan, domin rayuwarta
ko Kuda bata taba kashewa ba, amma yanzu gashi ta kashe rai uku lokaci, guda. Kawai sai ta rude ta fada kan gawarwakin
tana kuka. dai-dai wannan lokacin ne wasu dogarawa
suka ZOwuccwa. Koda suka santa akan gawar ya'yan wazin-
RAATN GU ee
Wanner shi ac asalin yadda
aka kamo gimbiyaReziyatul Habliya ake keita kurkuke oka hulle hur taghekara tara Gare ba tae dita cike berate beayuwa birain Kisra don coto rayuwar alent Mahasuribni Auzar. aka yi na san duk labariata kuwa sti ac,boke. Kuraitu maigidana nc, kuma hadiown sarkiAuzar ne mahaifin aljeat Mahavur. Sa'adda Wazuri Karmshen ya mo nan
vancense sai ya dubi Halkum ya cc, "Wennen lebenda ns beka yaazu shi amsar tambeyar da ka yimin. Yaazu sai kuyi seuri kai da dakarua sumame hutafi izuwa can dakia baute kw riski su Serki KailebulHasaru cen ku cika aikinku." Halkem ya fisina ya cc, "An gama ysshugebans. Nan da nan ya jagoranci Dakarun sumamen svdubu suka rugs izuwa con bayan gari
inda dukinbautar gunkia Sharkes yake.
Yadda
eee da ake (use Keyer gimbiya Rasiyatul Habliya tarc da 'yarta Karamar yarinye 'yar kimaninwho Pe
BAAIN GAMO Madakin Gini
shckaru tara mai tsananin kyawu an daurcsu tamauda sassani sai aka nufi dakin bauta kai tsaye. Kodaaka iso daf da Kofar dakin wanda Sarki Kailubul Hasaru da boka Mauzaru ke ciki, sai dakin bautar yakama girgiza. Gunkin Sharkas ya dakawa bokaMauzaru tsawa ya ce, Akul ka ban aka shigo dawaccan matar da 'yartaa nan cikin dakina." Cikin dimauta da firgici boka Mauzaru da Sarki Kailubul hasaru suka ruga waje suka tsayar dadogarawan, sannan Boka Mauzaru ya koma ciki wajen gunkin Sharkas ya yi sujjada gaershi ya ce, "Ya kai abin dogaranmu me yasa ka hana shigo dawannan mata da 'yarta cikin dakinka mai tsaki?". Gunkin Sharkas ya ce, "Ai sun kasancema'abota addinin musulunci kuma suna karantawadansu dalasimai bakinsu wadanda muddin sukashigo nan komai sai ya Kone Kurmus. Hatta ni kaina! Ya kai Mauzaru kayi sani cewa tabbas wannan maceita kadai ce za ta iya kare bornin nan daga sharrinSarki Barzufa; amma fa yanzu ga wani bala'in nanya taso mana tun kafin bala'in Sarki Barzufa ya zo. yanzu haka nan da 'yan dakiku kadan dakarunsumame wadanda waziri Karmahan ya dauko sojanhaya za su iso nan domin su hallakaku kai-da Sarki sannan su dauke wannan mata sw kaita ga
don
GA Mada
Sabo da haka yanzu ni da ka na 7an fit halakata.
tara dukkanin dakarunku kuwa da dukkan Karinsihirinku. Ni kaina bani da tabbacin zan 1ya samunnasara akansu sai abin da hall ya yi." Kafin gunkin Sharkas ya gama wannan jawabjsai suka jiyo ihun dogarai waje. Cikin matuKarfitar burgu wata gagarumar
iska ta fita fit daga cikingunkin Sharkas ta baiyana waje tsakiyar dakarunsumame lokacin da suke daf da kashe sarki Kailubul Hasaru da shirin dauke gimbiya RaziyatulKoda baiyanar wannan guguwar sai ta rikida tazema wani gabjejen aljani mai matuKar girma damuni kuma ga Kirar sadaukantaka. Lokaci gudadakarun sumame suka afka masa sui duka suna masukai masa sara da suka shima ya rina kai musumangani da hauri da Kafafunsa tamkar yana haurinKananan duwatsu yana bazar da su, amma sai ka gana taresu mu fafata domin sun fi Karfinku koda za
Habliya tare da'yarta.
LARKAS DA DAKARUN
Madahin Gini
SHIN GIMBIYA RAZIYAUL IIABLIYZA TA' SAMI NASARAR CLTO RAYUWARALJAN IIAZUR IBNI AUZAR SANNANSHUIMA, YAJ YA CLETO RAYUWAR SARKIDARUSI CAN BANGON KARSHIIEN DUNYANA KUDU? SHIN KYAKKYA WAR 'YAR DA GIMBIYARAZIYAT.UL IIABLIYA TA HAIFA ZA TAMA
GIRMA TA SIIAIIARA DUNIYA?
IDAN SARK BARZUFA DA DAKARUNSASUKA DIRA BIRNIN DALUZA ME ZAIFARU? SHIN GIMBIYA RAZIYATUL HABLIYAZA TA SAK SADUWA DAU KUYANGA~LUMAIRA? Mu hadu BAKIN GAMO littafi na biyu donjin ci gaban wannan Kayataccen
labari. Daga Mai dcbe muku kewa kullum da koyausheThe King OfAdventuresStory ABDUL'AZIZ SANI M/GINI
08022496755-0706836
1426
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
₦500Monthly Support · Most Popular30 days of premium access
₦1,500