You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ฦŠazu Waziri yasameni da maganan ฦดaฦดan Sarakunan daza suzo kallon Gimbiya MEHWISH
So nace masa Nan da sati 2
Tashuwa Ammaah en nata taqara yi ai sati biyu yayi nisa me martaba Ina laifin sati 1
Duk ma me za'ahyi ?
Murmushi yayi yace Emra'aty sati 2 ende kice Allah nuna mana dan zakiga yazo kaman gobe ne
Ta jinjina Kai shikkenan Allah sa Muna cikin masu Rai da lafiya ranan

Yace Ameen .
Kallon Gimbiya yayi
Yace Ibnateeyh kinji abunda nace ba ?
Kanta aqasa tana wasa da yastunta tace eh naji papa;
Yayinda a zuciyarta take jin kaman tafashe da kuka
Ita dae Allah yagani bawai son auren nan take ba.
Waze zauna da iyayenta intayi aure
Amma tunda de Ammaah en ta naso dolen ta tayi kodan farin cikin ta ,ajiyahn zuciya tasauqe tana Allah yakaimu a cikin ranta .

Nan ita da papa en ta da Ammaah en ta suka cigaba da hira tsakanin iyaye da Yar su.

(Niko Juyawa nayi nafice nace ayi hira lfyh)

Nace bana leqa cikin Masarauta Kuma


******* Nide cikin Masarautan Nan baya Dena bani mamaki dakuma sha'awa ,bantaba kallon hadadden masarauta irin saba
Gaskiyah ankashe dukiya kam๐Ÿซก

Muryan me shela ne yadawo Dani daga tunanin danake .


****Yeeee kuwaaa jaamaaahn gari

Saqooo daga fadaaaa
Bayahnnn gaisuwaaaa,. An ceee a sanarrr daku ,akwai Taron da za'a yi Nan da sati 2 Wanda yayi Dede da ranan laraba

Afilin gariiii,kowa ana fatahn Allah yabasa ikon halarta Ameen.

Cigaba da shelan yayi !!!


A ya yinda kowa yaji shelan Allah Allah suke lokacin yazo, dankowa yasan akwai yinta ranar


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

๐Ÿ„ณ๐Ÿ„ฐ๐Ÿ„น๐Ÿ„ธ

Jikinsa a mummurde yake kana Ganinsa kasan cikakken jarumi ne Kuma Wanda ko wacce mace tagansa zatai Fatah da kuma adduahn mallakar sa
( befakai abbun batoorlerh ba shiyasa nk boye abina)

Tafiya yake riqe da sirdin dokin sa
Tafiyahn sa kadai abun burgewane ga duk wani me kallo

Tafiya yayi sosai ko alaman gajiya babu a tattare dashi , masarautan yanufa, mamaki yakamani Ashe a wannan gari yake

Yan azuwa qofan farko na shiga masarautar masu gadin suka tashi suna gaidasa suka Bude masa qofa yawuce. (nace kode wanin sarkine )

Hararana ecleemat tayi tace wannan duk kyawun Yan masarautan Nan yafisu kyau

Wani hanya yadauka daga gate na farko na masarautan.
Tafiya yake, cike da mamaki nake!! nace dama haka masarautan keda girma ashede garine guda .

Dan kaman Wani qauye a masarautan ya nufa
.
Dede Wani gida yatsaya yabude yashige shida dokin nasa

( Inakan bin sa abaya)


Gidane me girma Dede Masha allah!!
Wata mata ce a stakiyahn gidan tana gyaran shinkafa
Sallama yayi yashiga amsa masa tayi tana lale marhavan da ษ—an albarka, yaron Umma da Abba.
Zuwa yayi ya ษ—aure dokin yazo ya rungumeta yagaidata
Amsawa tayi tana sannu da dawowa jarumin Umma .

Cewa yai Umma miqo natayki gyarawa
Murmushi tayi tace,: kabari inka mun surka seka tayata
Murmushi yayi!! Batare dayace komiba, ya amsa tiren yana mata gyaran .
Kallonsa tayi tace ......

Muje zuwa โœ๏ธ

ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:-
08146292652
๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ.
09161720046
๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜!!!

# ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ
# ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š &
# ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š


๐Ÿ”ฅ๐™ช๐™ฌ๐™–๐™ง ๐™—๐™–๐™ฉ๐™ค๐™ค๐™ง๐™ก๐Ÿ”ฅ


Ban yarda asanja mun labari ba,
Yacce nafara lafiya Allah kasa nakammala lafiya alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam

Mutanen kirki mutanen Amana goyon bayanku addu'oeen ku abun sone agareni ,sannan godiya marar adadi agareku masoyaa

Ya Allah duk abunda zan rubuta ba dedeba a wannan qageggen labarin Allah kayafe mun masu karantawa ma Allah kayafesu

ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค


๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ
๐™”๐˜ผ๐™ ๐™Ž๐˜ผ๐™๐™†๐™„ ๐˜พ๐™€๐™€
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ฎ ๐™–๐™ฃ๐™™ ๐™ฌ๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™š๐™ฃ
๐˜ฝ๐™ฎ
๐™ƒ๐™–๐™ง๐™ž๐™ง๐™– ๐™จ๐™–๐™ก๐™ž๐™๐™ช ๐™ž๐™จ๐™–๐™
(๐Ÿ”ฅ ๐™ค๐™ช๐™ง๐™ข๐™ข๐™–๐™๐™ฃ ๐™—๐™–๐™ฉ๐™ค๐™ค๐™ก๐™š๐™ง๐™๐Ÿ”ฅโœ๏ธ)

____________________________________________________________


๐Ÿ…ฟ๏ธ 9&10

๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹




Bayahn sungama hira da iyayennata tashuwa tayi ta masu seda safe
Adduah suka mata duka suna samata albarka , mahaifiyar ta naqara mata faษ—a ,da tunatar da ita
Tace insha allahu ammaah nah
Papa ilah gadeen
Ammah ilah gadeen
Murmushi ammaahn nata tayi tace tom ibnateeyh Barakhallahu feeky, lailatoon sa'eedah Fi'amanillah koh
Murmushi tayi wa iyayennata, maida abun fuskanta tayi tarufe ta tashi tanufa qofan fita
Tafiya take anuste ahaka ta nufi sashen da ษ—akinta yake.

Bayan fitan ษ—iyar tasu mai martaba ne yajuya ya Kalli matar tasa databi tilon ษ—iyar tata da kallo,mastowa kusa da ita yayi ya jawota jikinsa Yana bubbuga bayanta alamun rarrashi Dan yasan meke damun xuciyanta
Habeebty kiyi hqr koh komi nufin Allah ne
Ita dayahn da Allah yabamu ma mungode masa Allah raya mana ita yai mata albarka Allah Bata zuri'ah nagari masu Albarka da miji nagari.
Da Ameen sarauniya MEERAH ta amsa masa tana Share kwallah ita kadai tasan meke damunta ta a zuciyanta๐Ÿฅน
Cigaba da rarrashinta yayi ,da nuna mata ษ—imbin kyautar da Allah yayi masu ta hanyan wannar ษ—iyar tasu ษ—aya, wacce ko Wani ษ—a namiji bazeyi abunda takeyiba
Daga rarrashi kuwa se zancen soyayyah
(kaga su Mai martaba da soyewa, kar uwar dakina MEHWISH tajini).


Safiyar alkhairy iyayen gimbiya

๐Ÿ„ฐ๐Ÿ„ผ๐Ÿ„น๐Ÿ„ฐ๐Ÿ„ณ


**AMJAD kuwa tuni ya taya Umman tasa komi suka kammala ( kaman mace)
Yaje yai wanka yasake shiga
Karkuso kuga irin baiwar kyawun halitta da Allah yayi ma wannan jarumi Masha allah.

Zaune suke suna cin abinci da iyayen nasa duka.
Abban sa ne yace jarumin Ummansa, ya naga yau an dawo jejin da wuri ko kwana ba'ahyiba?
Lumshe Ido yayi bayan yacinye abincin dake bakinsa,yace Abba nayi kewan Ummata ce shiyasa
Cire hannu Abba yayi a abincin Yana dariya!!! Wai kai AMJAD Umman Nan taka kewanta zebari kaje nisa damu kuwa?
Saurin ษ“ata fuska yayi Abba ni banson maganan nesa en nan.๐Ÿฅน
Murmushi Abban nasa yayi yace tom nadena amma gwanda kadena kewar matata kaima kaje kayi mata kayi kewarta.
Sassanyar murmushi yayi dama yasan kwanan zancen inde abban sa ne
Abba tom ai Ummata ce ,mata daban Ummata daban
Kuma kaima kaje wajan Umman ka
Yafaษ—a yana kwantar da kansa kafaษ—an Umman tasa dake basa abinci abaki dama tana jinsu itade se murmushi takeyi batace qala ba.
Allah yagani a duniya batada kaman AMJAD enta
Tana sonsa sosai sosai โน.
Abba yace au tanan ka ษ“ullo ko shikkenan naji anbar wannan zance
Zannemo kaima kanemo matar ka ah to.
Umma ce ta Tari numfashin sa, kaga Abban sa kadena takuramun yaro ,shida ummansa.
Abba yace au wai haษ—e mun Kai zakuyi tom shikkenan ai nayi shiru tunda Umman ka tasa baki
Dariyah yayi sanda haqoran sa suka fito kaษ—an farare tass

kallonsa kawai nake Ina kaga mazajen aljannah ( ba akwai hurul eyni ba)
Kyau kam Masha allahu,ga kyawun fuska gana sura gana Hali

( Inji ecleemat wai aunty Barrister kiji storon Allah yaushe kika zauna dashi kikasan halinsa)

Bayan sun kammala cin abincin dukansu, Ummansa ce ta tashi zata haษ—a kwanukan, hana Umman tasa tattare wajan yayi,yace Ummah na kihuta abinki gaki da ษ—an ki ai inde ina kusa bazan bar Ummah ta tawahala ba.
Yatashi ya tattara mata komi
Yakai ma'ajiyar sa yadawo ya kwantar da kansa cinyan Umman sa, shafa suman kansa tayi.
Allah maka albarka jarumin Umma
Allah nunamun auranka
Allah baka mata tagari dazata kulanmun dakai sosai
Allah baka Yaya masu albarka da biyayya da tausayi.
Idonsa a lumshe yana jin wani irin daษ—i Gani yake duk duniya ba uwar dakeson ษ—anta kaman Umman sa shiyasa shima yake sonta sosai.

( ycn qalyanka Allah ne kadai yasan sonda nakewa batoorlerh)

Abban sa najin su , yanajin farinciki da Kuma qarin qaunar matar tasa da ษ—an nasu ษ—aya tol na mamayesa.
Ahaka suketa hiransu har dare yaja lokacin bacci yayi.
Har ษ—akin sa duka suka rakasa , addu'a Ummansa tayi masa ta shafa masa,ta lulluษ“e sa
Ayi bacci lafiya jarumin Umma.
Shikuwa se narkewa yake kaman yaro ( katon gardi dashi)

Haka suka barosa a ษ—akin sa bayan sunrufe masa qofa, ษ—akin su suka wuce suka kwanta dan yin bacci ganin dare yayi.
Bayan sun shiga sun gama shirin kwanciya sun kwanta, Abbah ne yaja matarsa ya rungumeta yace Allah maki albarka yasaka maki da aljannah MARYAMATOU NAH
Lumshe Ido tayi tace ameeen Abban jarumin Umma, abun lulluษ“uwa yaja ya rufe su...


Safiyar alkhairy iyayen AMJAD


Se dakuuu ( inji hajjourh )

Muje zuwa
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:-
08146292652
๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ.
09161720046
๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜!!!

# ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ
# ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š &
# ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š

๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ
๐—ฌ๐—ฎ๐—ฟ ๐˜€๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ ๐—ฐ๐—ฒ๐—ฒ
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐—ฆ๐˜๐—ผ๐—ฟ๐˜†
๐—”๐—ป๐—ฑ
๐—ช๐—ฟ๐—ถ๐˜๐˜๐—ฒ๐—ป
๐—•๐˜†
๐—›๐—ฎ๐—ฟ๐—ถ๐—ฟ๐—ฎ ๐˜€๐—ฎ๐—น๐—ถ๐—ต๐˜‚ ๐—ถ๐˜€๐—ฎ๐—ต

Littafinamu ba Wani me tsayi bane a taqaice zamuyishi inade fatahn saqon danakeson isarwa ya isa yacce akeso sannan Allah bamu dama da iKon bin gskyh da Kuma Dede โ˜บ๏ธ

ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค


____________________________________________________________



๐Ÿ…ฟ๏ธ 11&12

๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹







๐Ÿ„ฝ๐Ÿ„ธ๐Ÿ„ถ๐Ÿ„ด๐Ÿ…๐Ÿ„ธ๐Ÿ„ฐ

Cikin babban birnin kaduna
Anguwan GRA anguwa ne dake ษ—auke da manyan ginunnuka manyan gidaje sannan anguwane da ba cikowan mutane sede ษ—ai ษ—ai ku ,sekuma masu tsaron gidaje.
Bangare guda kuwa wani babba gidane nagani nafada na hanga wanda yafi ko wannen ษ—aukan hankalina, sojojine kewaye da gidan tundaga waje har cikin gidan.
Gidane babba sosai wanda haraban gidan ke cikeda manyan motoci iri iri daga mabanbanta company's!!! Sojojine kota Ina a gidan da Alama de gidan Wani babba ne kuma me kuษ—i.
Batanan gidan wani qaramin yaro nagani kyakkyawa dabaxe wuce shekara 3 aduniya ba yana wasa da ball Yana gudu yana dariya har cikin babban palourn gidan.
Wowww shine abunda nafurta ganin irin haduwa da tsaruwan wannan palour
Palour ne babba me ษ—aukeda manyan kujeru blue colour qirar Italian royel chair's
Fadin tsari da haษ—uwan gidan nan ษ“ata bakine
Yaron ne de yayi sama Yana Hawa steps en Dan zuwa ษ—aki.
Wani ษ—aki naji alamun mosti aciki. leqawa nai Dan ganin menene
Wata dattijuwace na hanga zaune kan sallaya da Alama ta idar da sallah ne ganin hannuwan ta sama tana adduah

Faษ—i take::: YA Allah ka bayyana mun shi inyana Raye ,inkuma baya Raye Allah nayafe masa Allah kasadashi d annabin rahama
Addu'oee takeyi tana hawaye ,( nide danake gefe Ina cikide mamaki dakuma al'ajabi).

Ganin wannan yaron yafaษ—o mata a jiki Shafa addu'an tayi ,tace angon! ya akayi? Da maganan sa kaman gwaranci(gwamanti) magana be nuna sosai ba yace'' gilani cayi danca( granny shayi zansha).
ฦŠagasa tayi tace tom mijin gilani.tashi muje Koh,cire hijab en jikin ta tayi nannade sa.
ฦŠaukansa tayi sukayi palour me aikinsu ta qwalawa qira ,tazo ta stugunna hajiya gani,yauwa indo ahadawa little tea ko musamman yaษ—agoni wai zesha shayi, ranki ya daษ—e banda rigiman wannan miji naki ai da seyaxo yafaษ—amun kawai ba seya tasoki ba,ai in beyi haka ba indo be yi rigiman ba kede jeki kawo mana kawaiุŒ tace tom hajiya ta tashi ta tafi Dan kawo masa tea en, hira suke da wannan yaron yanamata gwalantinsa da maganansa dabai nuna sosai ba.

Da sallama ta qaraso palour miqawa Hajiya cup tayi ranki yadaษ—e ga shayin me gidan naki, murmushi tayi ta amsa yauwa indo Allah biya angode, bakomi ranki yadaษ—e tafaษ—a tana miqewa tayi hanyan kitchen.
Miqa masa shayin Hajiya tayi ta zuba masa ido tana Kallon yaron dake shan shayinsa hankali kwance murmushi tayi idonta akansa, da alama de ta faษ—a duniyahn tunani, seda yaron yasa mata cup na tea en abaki kamun tadawo daga duniyan tunanin datake, cewa yake kica cii gilani murmusa wa tayi tana kauda fuska Yana kan tura cup en fuskanta akan setasha , dayaga taqi seya saka mata kuka!!!!
Dede da sallaman Wani dattijo yashigo palourn sanye da kayahn sojoji a jikinsa.

Amsa sallaman tayi tana masa sannu da dawowa!! yayinda yaron kuwa yana ganin wannan dattijo yasauqa yaje wajansa da gudu Yana kuka, ษ—agasa yayi waye ya taษ“amun aboki yasamun shi kuka na harbesa?
Yaron yace afoki gilani ce nafata cayi na taca taqi ca yafaษ—a yana nuna masa cup en hanunsa
Wannan dattijon murmusa wa yayi yace to nibani Nasha aboki tunda ita taqi sha batasan akwai daษ—i ba Koh?
Daga kai yaron yayi ya sa masa cup en tea en a baki kurba dattijon yayi yana girgiza kai yace kai shayin aboki bade daษ—i ba daษ—i yawuce grannyn ka kuma kar ka tsammata ko, dariya yaron yasaka yana eh afoki an anmata ba kuma.
Sauqe yaron yayi yaqaraso gefen matar tasa yazauna yana Hajiya ta Barka da gida, Sansanyar murmushi tamasa, tashuwa tayi takawo masa ruwa yasha tace sannu da hanya baban Yara.
Murmushi yamata sannu da zaman gida Maman Yara

Sauqe kanta tayi qasa tana wasa da zoben hanunta idonta atake yakawo kwallah!!! Kallonta yayi Hajiya ta lafiya ko kukane tarban da za'a mun ban ko hutaba?
Kukan kuwa tasaka tana yallaษ“oi ya labarin yarona tafaษ—a idonta na zubar da kwallah
Kallonta yayi bece komiba
Kuka wannan dattijuwan da aqallah takai shekara 48 tafashe dashi
Kallonta alhajin yayi yace.........


muje zuwaaaaaa masoyaaa โœ๏ธ

Dan jin menene take wa kuka?
Me take nufi da yaronta?.
Sannan kuma addu'an me take nufi?

Duk wannan amsoshi zamu samesu ne inmuncigaba da bibiyar wannan labari namu me suna
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:-
08146292652
๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ.
09161720046
๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜!!!

# ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ
# ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š &
# ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š



Allahummah salli ala sayyiduna Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

YAR SARKI CEE

๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน


๐—ฆ๐˜๐—ผ๐—ฟ๐˜†
๐—”๐—ป๐—ฑ
๐—ช๐—ฟ๐—ถ๐˜๐˜๐—ฒ๐—ป
๐—•๐˜†
๐—›๐—ฎ๐—ฟ๐—ถ๐—ฟ๐—ฎ ๐˜€๐—ฎ๐—น๐—ถ๐—ต๐˜‚ ๐—ถ๐˜€๐—ฎ๐—ต
(ourmman batoorlerh ๐Ÿ”ฅ)


ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค

__________________________________________________________


๐Ÿ…ฟ๏ธ 13&14


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹







Hajiyata ,nazaci kinษ—auki wannan amatsayin qaddaranmu
Yau shekara 30 Amma kusan kullum se kinyi maganan ษ—anki ษ—anki Nimafa yaro nane , haryau banjin akwai yaron da nakewa sonda nake masa ,Amma a hakan nima na haqura kema kisa haquri kinji muta addu'a kuma mu miqa lamarinmu ga ubangiji
Kaman yacce muke adduah kullum in Yana Raye ko a inane Kuma inda rabon haษ—uwanmu dashi kamun Rai yayi halinsa Allah yhadamu
Inkuma ba rabon haduwanmu Allah masa albarka yakaresa Ako ina ,inkuma baya Raye Allah jiqansa mude munyafesa yafaษ—a da sigan rarrashi.
Kwantar da kanta wannan dattijuwan tayi a kafaษ—an sojan mijinta Yana lallashinta.

Little ne yazo shima Yana hawaye yanacewa gilani cidena kuka Nima danyi inbaci denaba
ฦŠaukansa tayi ta rungume sa tana share nata hawayen nata murmushi tayi nadena mijin gilani ta sumbaci goshinsa kwantawa yayi ajikin kakar tasa ba jimawa bacci yaษ—aukesa.
Kallon mijin nata tayi ,baban Yara Allah yaronnan kallon yarona nake masa sosai komi nasa kaman na yarona Murmushi Alhajin yayi Hajiya ta rigima yafaษ—a ya miqewa. ฦŠauki mijinki muje ki kwantar dashi nikuma atayani shiryawa, ko de miqosa naษ—aukesa kar ya wahalar mun da mata murmushi tayi tace yallaษ“oi kai de kahuta murmushi yayi Allah maki albarka Hajiyata
Tace Ameen yallaboi suka tashi sukayi sama ...


๐—š๐—ถ๐—ฑ๐—ฎ๐—ป ๐˜€๐˜‚ A๐—บ๐—ท๐—ฎ๐—ฑ


Bayahn yatashi bacci yayi salla๐—ต yataya ummansa ayyuka ๐—ฆ๐˜‚๐—ป๐—ธ๐—ฎ๐—ฟ๐˜†๐—ฎ hansti yayi.
Abbansa zefita kasuwa yace Abbana tsaya mufita tare, yace tom ษ—an Abbansa na tsaya ,dukda dama a staye nake
Dariya Ummansa tayi, jarumin Umma yakamata amun surka fa adena barina ni ษ—aya a gida nima.
Bayahn yaja dokinsa yace tom Ummana angama, murmushi tayi tace tom Allah tsaremunku duka adawo lafiya addu'a ta musu sosai
Sannan suka fita, abba ke tambayansa yaushe zaka dawo? yace Abba insha allahu bazan wuce kwana biyu ba, yace kakula sosai fa da jejin nan Allah Kuma yakareka yatsare mana kai , yace Ameen abbana mesona
Jan kunnensa yayi wato dan ba Ummanka shine Wani abbana mesona da tana nan kuwa ba za'a cemun haka ba nasani!! Murmushi yayi yana Abba ai seka cireman kunne, inna cire maka kunne kam kace ummahn ka zata kai ni qara ai, murmushi yayi Allah barmun ku Abba na da Ameen Abban nasa ya amsa sukayi sallama da abban nasa.
Yayinda shi yayi hanyan jeji, abbansa kuwa yayi hanyan tafiya kasuwa ,Wanda ke cikin masarautan
Tafiya yake anuste ,tafiya irin ta jarumai ( ba na mata maza ba)
Sanda ya isa bakin qofan fita garin masu gadin yauma saida suka gaidasa, amsa masu yayi ataqaice kaman koda yaushe yawuce.
Bayahn fitarsa a masarautan ne yahau dokinsa yayi hanyan jejin.

Wannan kenan....



*******
GIMBIYAA MEHWISH

Bayahn tabar wajan iyayen nata ษ—akinta takoma, zagaye dakin take tayi tarasa meke mata dadi
Ahaka de har tagama Shirin bacci takwanta
Safiyar alkhairy uwar dakina MEHWISH


( Deejerhn mu MEHWISH na gaidaki)


**** Tafiya yake akan dokinsa sosai yayi nisa a wannan jejin
Bishiyan dayake nema yagani tsayawa yayi a wajan Yana ciran ganyen dakuma sassakensa bayan yagama yacigaba da tafiya dan dubo ษ—ayan mahaษ—in har lokaci yatafi besamu ba.
Sosai yadudduba ษ—ayan mahadin maganin amma besamu bishiyan ba haryanzu
Gashi lokaci yaqure masa dare yafara yi wannan yaja dole ya kwana ko fin kwana ma a jejin, A gefe ษ—aya na zuciyarsa kuwa Ummansa yake tunani bayaso ko kaษ—an yayi kewanta ko yawuni be ganta ba bare kwana( Allah tsaremun ke a ko ina Umma ta)

**A masauratahn kuwa sosai ake shirye shirye ba kama hanun yaro......


Yayinda Nima ourmman batoorlerh nake qara Shiri danbawa idona abinci


Sunan littafin ๐˜†๐—ฎ๐—ฟ ๐˜€๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ ๐—ฐ๐—ฒ
Daga taskar
๐—จ๐˜„๐—ฎ๐—ฟ ๐—ฏ๐—ฎ๐˜๐—ผ๐—ผ๐—ฟ๐—น โœ๏ธ

๐—ง๐—ฎ๐—ธ๐˜‚ ๐—ฎ ๐—ธ๐—ผ๐—ฑ๐—ฎ ๐˜†๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ต๐—ฒ

*duk abunda yake ba Dede ba Allah kayafemu masu karantawa da me ๐—ฟ๐˜‚๐—ฏ๐˜‚๐˜๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—ฑ๐˜‚๐—ธ๐—ฎ๐Ÿฅน
Allah kaimana rahama alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam โ™ฅ๏ธ

๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต ๐—ธ๐—ฎ ๐—ฑ๐—ฎ๐—ณ๐—ฎ๐—บ๐˜‚๐—ป ๐—ถ๐˜€๐—ฎ๐—ฟ ๐—ฑ๐—ฎ ๐˜€๐—ฎ๐—พ๐—ผ๐—ป ๐—ฑ๐—ฎ๐—ป๐—ฎ ๐—ฑ๐—ฎ๐˜‚๐—ธ๐—ผ ๐—ป๐—ฎ๐—ธ๐—ฒ๐˜€๐—ผ๐—ป ๐—ถ๐˜€๐—ฎ๐—ฟ๐˜„๐—ฎ ๐˜๐—ฎ ๐˜„๐—ฎ๐—ป๐—ป๐—ฎ๐—ป ๐—น๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ๐—ฟ๐—ถ ๐—ฏ๐—ถ๐—ท๐—ฎ๐—ต๐—ถ ๐—ฟ๐—ฎ๐˜€๐˜‚๐—น๐˜‚๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต๐—ถ ๐˜€๐—ฎ๐—น๐—น๐—ฎ๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต๐˜‚ ๐—ฎ๐—น๐—ฎ๐—ถ๐—ต๐—ถ ๐˜„๐—ฎ๐˜€๐—ฎ๐—น๐—น๐—ฎ๐—บ



ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹

๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:-
08146292652
๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ.
09161720046
๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜!!!

# ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ
# ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š &
# ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š
๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

๐—ฌ๐—”๐—ฅ ๐—ฆ๐—”๐—ฅ๐—ž๐—œ ๐—–๐—˜๐—˜

๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐——๐—ฎ๐—ด๐—ฎ ๐—ฎ๐—น๐—พ๐—ฎ๐—น๐—ฎ๐—บ๐—ถ๐—ป ๐˜๐—ฎ๐—ธ๐˜‚ ๐—ฎ๐—ธ๐—ผ๐—ฑ๐—ฎ ๐˜†๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ต๐—ฒ

( Uwar batoorl )โœ๏ธ

ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค

______________________________________________________________


๐Ÿ…ฟ๏ธ 15&16


๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹







๐Ÿ„ฝ๐Ÿ„ธ๐Ÿ„ถ๐Ÿ„ด๐Ÿ…๐Ÿ„ธ๐Ÿ„ฐ

Garin Kaduna anguwan GRA qarfe 10:40am nasafe acan yamun.
As usual addu'a yauma na sameta zaune kan sallaya takeyi da alama de abun yana damun ta sosai dan hawaye ne a fuskan ta shaษ“e shaษ“e.


( Allah maji roqon bawansa ne, komi yadameka aduniya , kama allah da manzonsa ka kama adduah insha allahu, allah xe sassauta maka komi).

Bayahn ta idar da addu'an tashafa hawayen fuskanta ta share ta tashi ta naษ—e abun sallahn da hijab nata tafito ta ajiye a Waldrop, ta fito tayo qasa palour dan jiran dawowan mijinta da suka fita tareda jikan nata.
Zaune take a main palourn nasu tana kallon labarai a tv dake maqale a bangon palourn duka hankalinta na kan labaran, sallaman da akayi yasata juyawa murmushi ne shimfiษ—e a fuskan ta tana amsa musu maraba da baban yara da angon granny, zama sukayi alhajin yace yauwa Hajiya maman yara, ganin tashin yau matan nasa damuwan da sauqi fuskan ta asake hakan yamasa daษ—i hira suke suna kallon tare, little ne yasauqa yaje wajan tv yaษ—auko remote, Hajiya ce tace angon granny miqo karka shiga wani wajan takowa yayi yakawo mata yana un gilani aci ci canja mun doyi doyi an gani ( cartoons), amsa Hajiya tayi tom rigimammen miji kawo insaka maka masu fitina kaman kai sauya tasha tayi aikuwa ta stallen sa ya nemi waje ya zauna yana kallon cartoons en, Alhaji na kallon su yana murmushi.

Bayan wasu awanni
Zaune suke a palourn nasu alhajin na aiki a system yayinda Hajiya da little ke karatu
Me aiki ce tayi sallama a palourn stugunnawa tayi tagaida alhajin amsawa yayi da fuskansa ba yabo ba fallasa, qasa da kanta tayi hajiya akawo abincin nan ne ko abari a dinning? Ah ah indo kawo nan kekam, amsawa tayi ta tashi takoma dinning area ta kwaso abincin takawo masu nan palourn en, data gama kawowa tajuya takoma.
Hajiyan ce da kanta ta tashi tayi saving nasu.

( dukda stufanta bata bari me aiki tamata komi na miji wonderful haka akeson mace, bakaman wasu matan namu ba hatta shinfiษ—an miji se an masu Allah kyauta)

Suka zauna cin abincin daren
Bayahn sun kammala hajiya da kanta tahaษ—e komi me aikin ta qwalawa qira tazo tadaga kwanukan tayi kitchen dasu.

Little yace gilani kallonsa tayi tace na'am angon granny ,gilani namaki addu'a da nabi apoki na macallaci ai!!!
Ta kallesa, tom kanari mijin granny faษ—amun mekace a addu'an naka?
Washe haqora yayi yace

Please Login or Register in order to submit comment